Home Taska Page 296

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

SSS Sunyi Nasarar Kama Wasu Ma’aurata da Miyagun Makamai

0
SSS Sunyi Nasarar Kama Wasu Ma'aurata da Miyagun Makamai   Jami'an 'yan sandan farin kaya sun kama wani Usman Shehu da matarsa, Aisha Abubakar da miyagun kaya. Sun kama su ne a wani kauye da ke karamar hukumar Rimi a jihar Katsina,...

Gwamnonin Arewa Ya Kamata Mu Farka Akan Rashin Tsaro – Zulum

0
Gwamnonin Arewa Ya Kamata Mu Farka Akan Rashin Tsaro - Zulum Zulum ya bukaci gwamnonin yankinsa su tashi tsaye kafin rikicin yan bindiga yayi kamari. Gwamnan ya gana da gwamnonin Arewa maso gabashin Najeriya. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya...

Anyi Garkuwa da Wasu a Abuja

0
Anyi Garkuwa da Wasu a Abuja   Rashin tsaro a babbar birnin tarayya, Abuja na kara tabarbarewa a kulla-yaumin. A wannan karon, yan sanda ne suka sanar da batun sace wasu mutane. Wata sanarwa daga hukumar yan sanda ya ce an yi garkuwa...

Rashin Sani Yafi Dare Duhu: Wasu Masoya Sun Gano Baban Su Daya

0
Rashin Sani Yafi Dare Duhu: Wasu Masoya Sun Gano Baban Su Daya Sai da na gabatar da ita, mahaifina ya tabbatar min da cewa kanwata ce, cewar Njoroge. Wani saurayi dan kasar Kenya yana shirin angwancewa da Wanjiku ya gano kanwarsa...

Dalilin da Yasa Ban je Gaban Kotu ba – Abdulrasheed Maina

0
Dalilin da Yasa Ban je Gaban Kotu ba - Abdulrasheed Maina Abdulrasheed Maina yayi magana da wani gidan rediyo daga inda ya ke kwance. Tsohon jami’in gwamnatin yace jinya ta hana shi fitowa yayin da ake ta nemansa. Ya zargi EFCC da...

Ana Fuskantar wani ya na yi a Najeriya – Sa’ad Abubakar

0
Ana Fuskantar wani ya na yi a Najeriya - Sa'ad Abubakar Sultan na Sakkwato, Alhaji Abubakar Sa'ad III, ya koka a kan mawuyacin halin da kasar ke ciki a yanzu. Sarkin Musulmin ya bayyana cewa tsadar albasa kadai da ake fama...

Ranar da Kotu zata Bada Belin Ndume

0
Ranar da Kotu zata Bada Belin Ndume   Alkalin babbar kotun tarayya ta Abuja, Okon Abang ya tsayar da ranar Juma'a don yanke hukunci kan bukatar belin Ndume. Abang dai ya tsare Ndume a gidan maza tun ranar Litinin bayan ya kasa...

Hukumar Sojoji ta Karama Wani Sanannan Marigayin Soja

0
Hukumar Sojoji ta Karama Wani Sanannan Marigayin Soja Bayan watanni biyu a rashinsa, hukumar Sojin Najeriya ta karrama Jarumi Kanal Bako. Kanal Bako ya rasa rayuwarsa ne a faggen fama a Arewa maso gabas. Gwamnan jihar Borno ya yi alhinin mutuwar Kana;...

AFAN: Muna Rokon Shugaba Buhari da Kar a Bude Boda

0
AFAN: Muna Rokon Shugaba Buhari da Kar a Bude Boda Ministar Kudi ta ce sun baiwa shugaba Buhari shawara ya bude iyakokin Najeriya. An rufe iyakokin ne tun watan Agustam 2019 don hana shigo da kayayyaki. Manoman Najeriya sun nuna mabanbancin ra'ayi...

Rashin Tsaro Ya ci Tura – Sarkin Musulmai

0
Rashin Tsaro Ya ci Tura - Sarkin Musulmai   Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar II, ya yi Alla-wadai da lamarin tsaro ya tabarbare a Arewacin Najeriya, inda yace yan bindiga na cin karansu ba babbaka. Sarkin Musulmi wanda shine shugaban...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta