‘Yan Bindiga Sun Kashe Wani Hakimi Tare da Wasu Mutane
'Yan Bindiga Sun Kashe Wani Hakimi Tare da Wasu Mutane
'Yan bindiga sun kashe Hakimin Gidan Zaki da dansa a wani sabon hari da suka kai karamar hukumar Zangon Kataf.
Lamarin ya afku ne a safiyar yau Talata, 17 ga watan...
Ba Zamu Cigaba Da Barin ‘Yan sanda Su na Mutu a Hannun ‘Yan Ta’adda...
Ba Zamu Cigaba Da Barin 'Yan sanda Su na Mutu a Hannun 'Yan Ta'adda ba - Johnson Kokumo
Ba za ta sabu ba, kare ya kashe ragon layya, cewar kwamishinan 'yan sanda na jihar Edo.
A cewarsa, babu dan sandan da...
Kudi Wata Tsutsuwa Akan N729 Miliyan
Kudi Wata Tsutsuwa Akan N729 Miliyan
Tseren tsuntsaye yana daya daga cikin wasanni a kasar Belgium.
Masu siyar da tsuntsayen tseren suna ta samun dumbin dukiya.
Ana sayar da tsuntsu mai shekaru 2, a kalla N729,479,670.40 An sayar wa wani dan kasar...
Wata Kungiya ta Koka da Halin da Musulmai ke Fuskanta a Kudu
Wata Kungiya ta Koka da Halin da Musulmai ke Fuskanta a Kudu
SEMON da Igbo Muslim Forum sun ce ana muzguna wa Musulmai a kasar Ibo.
Kungiyoyin sun ce Musulmai na fuskantar barazana na babu gaira, babu dalili.
Ana zargin CAN, Ohanaeze...
Najeriya: Sarakunan Arewa Sun Nuna Damuwar su Akan Wasu Jahohi
Najeriya: Sarakunan Arewa Sun Nuna Damuwar su Akan Wasu Jahohi
Hankalin Sarakunan Arewa ya tashi a kan tabarbarewar ilimin yara mata a wasu jihohin yankin guda biyar.
Jihohin da abun ya shafa sune, Borno, Zamfara, Sokoto, Kebbi da kuma Gombe.
Sarakunan sun...
Sojojin Najeriya Sunyi Rashin Wani Kwamanda
Sojojin Najeriya Sunyi Rashin Wani Kwamanda
Kwamanda a rundunar soji ya yanke jiki ya fadi matacce yayin da ya ke tsaka da gabatar jawabi ga sojoji.
Kakakin rundunar soji bai samu damar amsa kiran jaridar Gazette don jin inda aka tsaya...
ASUU: Babu Wata Yarjejeniya Tsakanin mu da Gwamnatin Tarayya
ASUU: Babu Wata Yarjejeniya Tsakanin mu da Gwamnatin Tarayya
Kungiyar Malaman Jami’a ta yi magana game da yajin-aikin da ta ke yi.
Shugaban ASUU ya ce gwamnati ba ta cika duka alkawuran da ta yi ba.
Biodun Ogunyemi ya karyata ikirarin da...
‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Batagari da Makamai
'Yan Sanda Sun Kama Wasu Batagari da Makamai
Yan sanda sun kai samame maboyar masu aikata miyagu ayyuka a jihar Lagas.
A cikin haka, sun yi nasarar kama mutane 720 da makamai a fadin sassa 14 na jihar.
Hakan ya faru ne...
Kano: ‘Yan Sanda Sun Kashe Mutane Biyu
Kano: 'Yan Sanda Sun Kashe Mutane Biyu
Ana zaman dari dari a Kano bayan an zargi yan sanda da kashe wasu matasa biyu a unguwar Sharada.
Rahoto ya nuna cewa lamarin ya afku ne a ranar Asabar, 14 ga watan Nuwamba...
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu ‘Yan Boko Haram Sun Kama Mai Hada Bama-Bamai
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu 'Yan Boko Haram Sun Kama Mai Hada Bama-Bamai
Dakarun sojin Najeriya suna samun manyan nasarori a yaki da ta'addanci a yankin arewa maso gabas na kasar nan.
A wani samame na musamman da dakarun suka...