Home Taska Page 298

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yadda ‘Da da Uwa Suka Bar Duniya

0
Yadda 'Da da Uwa Suka Bar Duniya Wani al'amari mai ban tsoro da al'ajabi ya faru a jihar Filato. Wata dattijuwar mata ta samu labarin kisan dan ta daya tal. Take a nan ta fadi, washegari da safe tace ga garin ku. 'Yan...

Dalilin da Yasa Kotu ta Daure’Yan Uwa Biyu

0
Dalilin da Yasa Kotu ta Daure'Yan Uwa Biyu Kotu da ke zamanta a Kaduna ta yanke wa yaya da kanwa hukuncin shekaru 10 a gidan gyaran hali saboda satar N1.7m. An yi karar 'yan uwan biyu ne saboda karkatar da naira...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Wasu a Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Wasu a Kaduna   Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida na Kaduna, Samuel Aruwan ya tabbatar da mutuwar wasu mutum biyu. Aruwan ya ce 'yan bindigan da jami'an tsaro suka fatattaka ne yayin da suka yi yunkurin kaiwa matafiya...

Shugaba Buhari ya yi wa Dr Isa Pantami Ta’aziyya

0
Shugaba Buhari ya yi wa Dr Isa Pantami Ta'aziyya   Shugaban kasa ya jajantawa Sheikh Isa Ibrahim Pantami. An yi jana'izar Aisha a ranar Talata a masallacin Annur da ke Wuse 2 a Abuja bayan sallar Zuhr. Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon...

Hisbah Tayi Nasarar Kama ‘Dan Sandan da yake Bata Tarbiyyar Yara Mata

0
Hisbah Tayi Nasarar Kama 'Dan Sandan da yake Bata Tarbiyyar Yara Mata   Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wani Basiru a wani gida yana lalata da wata yarinya mai karancin shekaru. Mahaifin yarinyar ya ce ya nemi yarinyar sama ko...

Sojojin Najeriya Sun Raunata Wasu ‘Yan Bindiga

0
Sojojin Najeriya Sun Raunata Wasu 'Yan Bindiga Rundunar OPTS tana samun nasarar ragargazar 'yan bindiga a jihar Kaduna - Rundunar ta mayar da harin 'yan bindiga a titin Kaduna zuwa Abuja. Sojojin sun kuma ragargaji 'yan bindiga a titin Zaria zuwa...

Najeriya Zata Samu Damar Fitar da Man Fetur Kasashen Waje – Buhari

0
Najeriya Zata Samu Damar Fitar da Man Fetur Kasashen Waje - Buhari Shugaba Muhammadu Buhari ya kadamar da karamin matatatan man fetur na Waltersmith da ke jihar Imo. Shugaban kasar ya ce samar da wannan matatan man fetur din zai bawa...

Aisha Yesufu ta Shiga Jerin Mata 100 Masu faɗa a ji na Duniya

0
Aisha Yesufu ta Shiga Jerin Mata 100 Masu faɗa a ji na Duniya Gidan jaridar BBC ma su yada labarai sun fitar da jadawalin mata masu a fada a ji na duniya na shekarar 2020. Sunan 'yar gwagwarmaya, 'yar asalin jihar...

Sojojin Najeriya Sunyi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Boko Haram

0
Sojojin Najeriya Sunyi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Boko Haram Rundunar Operation Fire Ball suna cigaba da samun nasarar ragargazar 'yan ta'adda a Maiduguri. Rundunar ta samu nasarar kashe 'yan ta'adda 23, wurin ceto wasu mutane 5 daga hannun 'yan Boko Haram. Kamar...

Gwamnatin Tarayya Zata Gina Sabon Matatar Man Fetur

0
Gwamnatin Tarayya Zata Gina Sabon Matatar Man Fetur An kaddamar da sabon karamar matatar man fetur a kudancin Najeriya. Hakazalika shugaba Buhari kaddamar da ginin sabon wani matatan duk na kamfani daya. Har yanzu ana sauraron attajiri Aliko Dangote ya kammala ginin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta