Rundunar Soji ta Fara Daukar Sabbin Sojoji, Yadda za a Cike
Rundunar Soji ta Fara Daukar Sabbin Sojoji, Yadda za a Cike
Yayin da rashin tsaro ke kara kamari, rundunar sojin Najeriya ta na kokarin kara ma'aikata don dakile matsalar.
Rundunar ta sanar da daukar sabbin sojoji a wannan shekara ta 2024...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 3 a Abuja
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 3 a Abuja
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum uku a rukunin gidajen da ke bayan gidajen tsoffin sojojin ƙasar da ke rukunin gidaje na Kurudu a babban birnin tarayyar...
Adadin Waɗanda Suka Mutu Sakamakon Fashewar Nakiya a Ibadan
Adadin Waɗanda Suka Mutu Sakamakon Fashewar Nakiya a Ibadan
Adadin waɗanda suka mutu sakamakon fashewar nakiya da ya afku a Ibadan, babban birnin jihar Oyo a ranar Talata, 16 ga watan Janairu, ya ƙaru zuwa biyar, in ji gwamnatin jihar.
An...
Zanga-Zanga: An Katse Hanyoyin Sadarwa na Intanet a ƙasar Comoros
Zanga-Zanga: An Katse Hanyoyin Sadarwa na Intanet a ƙasar Comoros
Hukumomin ƙasar Comoros sun katse hanyoyin sadarwa na intanet sakamakon zanga-zangar adawa da sake zaben shugaba Azali Assoumani.
An bayar da rahoton mutuwar mutum daya tare da jikkata wasu shida yayin...
Emefiele ya Musanta Sabbin Tuhume-Tuhume da EFCC Take Masa
Emefiele ya Musanta Sabbin Tuhume-Tuhume da EFCC Take Masa
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya musanta aikata tuhume-tuhume 20 da hukumar EFCC mai yaki da yi wa arzikin kasa ta'annati take masa wadanda aka sabunta.
A yanzu tuhume-tuhumen da...
Hauhauwar Farashin Dala Zuwa Naira
Hauhauwar Farashin Dala Zuwa Naira
Darajar kuɗin Najeriya naira na ci gaba da durƙushewa yayin da farashin dala ke sake hawa inda a safiyar yau, Juma'a ake sayar da dala daya kan naira 1,360 a kasuwannin canji da ke Abuja,...
Jerin Sunayen Kamfanoni 7 da za su yi Dillancin Mai a Matatar Dangote
Jerin Sunayen Kamfanoni 7 da za su yi Dillancin Mai a Matatar Dangote
Yayin da matatar mai ta Dangote ta soma aiki a Najeriya, manyan 'yan kasuwar mai sun yi rijista don fara dillancin man matatar.
Ya zuwa yanzu dai manyan...
Damfarar N3.bn: Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Minista, Ugwuh da Shugaban Kamfanin Ebony Agro
Damfarar N3.bn: Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Minista, Ugwuh da Shugaban Kamfanin Ebony Agro
Tsohon minista a Najeriya ya shiga hannun hukumar EFCC bisa zargin hannu a damfarar rancen kudi N3.6bn.
Hukumar EFCC ta kama Charles Chukwuemeka Ugwuh da shugaban kamfanin...
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso
Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga sun sace tsohon shugaban ƴan sandan Burkina Faso.
An ɗauki Lt Col Evrard Somda a gidansa da ke Ouagadougou,...
Malamai a Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki
Malamai a Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki
Ƙungiyar malaman kananan makarantu ta "(SYNACEB) reshen Makalondi ta jihar Tillabery a Jamhuriyar Nijar ta tsunduma cikin wani yajin aiki.
Malaman sun shiga yajin aikin na kwanaki biyu ne daga ranar Litinin domin...