Sarkin Saudiyya ya Kira Buhari ta Wayar Salula
Sarkin Saudiyya ya Kira Buhari ta Wayar Salula
Sarki Salman bin Abdulaziz na kasar Saudiyya ya kira Shugaba Muhammadu Buhari ta wayar tarho.
Shugabannin biyu sun tattauna kan batutuwan da suka shafe kawancen diflomasiyya tsakanin kasashen biyu.
Ko a watan Agusta, Sarki...
Muhimman Abubuwa Akan Cutar Hawan Jini
Muhimman Abubuwa Akan Cutar Hawan Jini
Hawan jini cuta ce da ake kamuwa da ita ta dalilin toshewar wasu jijiyoyin jini da suke kai wa ƙwaƙwalwa saƙo, kuma da zarar sun gaza ayyukansu to matsala ta faru.
Hukumar Lafiya ta Duniya...
Burodi Zai Shiga Jerin Abinci Masu Tsada – Shehu Sani
Burodi Zai Shiga Jerin Abinci Masu Tsada - Shehu Sani
Dan fafutuka, Shehu Sani, ya yi tsokaci kan tasirin da harajin da aka daura kan burodi zai yiwa al'ummar jihar Kogi.
Sani ya ce yanzu Burodi zai shiga jerin kayan abinci...
Cutar Lassa: Gwamnatin Tarayya Na Cikin Fargaba
Cutar Lassa: Gwamnatin Tarayya Na Cikin Fargaba
Gwamnatin tarayya ta shiga cikin matsananciyar fargaba sakamakon cutar Lassa da ta kunno kai a wasu jahohin Najeriya.
Ministan lafiya, Olorunnimbe Mamora, ya tabbatar da yadda cutar ta fara barna musamman a 'yan makonnin...
Za’a Kara Farashin Man Fetur
Za'a Kara Farashin Man Fetur
Kuma dai, yan Najeriya zasu sake fuskantar karin man fetur a watan Nuwamba.
PPMC ta kara farashin Depot kuma hakan zai tayar da farashin da jama'a ke saya Yan Najeriya su shirya hauhawar farashin man fetur...
An Kama Wasu Bata Gari Masu kwacen wayoyin Salula
An Kama Wasu Bata Gari Masu kwacen wayoyin Salula
Ana yawan samun rahotannin yadda batagarin matasa ke kwacen wayoyin bayin Allah a Kano.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tashi tsaye wajen yaki da matsalar gadan-gadan.
Kwamishinan 'yan sandan Kano ya ce na'urar...
Rundunar Sojoji ta Gano Maboyar ‘Yan Ta’adda, Tayi Nasarar Kashe Wasu Daga Ciki
Rundunar Sojoji ta Gano Maboyar 'Yan Ta'adda, Tayi Nasarar Kashe Wasu Daga Ciki
An gano maboyar makamai yayin bata kashin da ya yi sanadiyar mutuwar 'yan ta'adda biyar.
An kama mutane biyu da ake zargi masu safarar bindiga ne a jihar...
An yi Garkuwa da Wasu Mutane a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja, Sun Kashe Mutum...
An yi Garkuwa da Wasu Mutane a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja, Sun Kashe Mutum ɗaya
Masu garkuwa sun tare matafiya a kusa da garin Rijana a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Sun harbe mutum guda har lahira sun kuma yi awon gaba...
An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwarsa
An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwarsa
Yan sanda sun kama wani saurayi bisa zargin kashe budurwarsa da kuma binne ta.
An tattaro cewa an kai rahoton batan matashiyar a ofishin yan sanda a yankin Lekki da ke Lagas inda suka...
Rundunar Sojoji ta Koka da Maciya Amanan Cikin ta
Rundunar Sojoji ta Koka da Maciya Amanan Cikin ta
Rundunar sojoji ta ce kalubalen tsaro a yankin arewa na neman fin karfin gwamnatin Najeriya.
A cewar rundunar sojoji, hatta a cikin sojoji akwai maciya amana.
A ranar Laraba ne sakataren gwamnatin kasar...