Ogun: Jami’an Tsaro Sun Damke Matashin da ya Hallaka Budurwarsa
Ogun: Jami’an Tsaro Sun Damke Matashin da ya Hallaka Budurwarsa
Ana zargin wani Matashi da laifin kashe Budurwa a dakin otel a jihar Ogun.
Wannan mutumi da ake zargi ya ce ya na cikin dukan Budurwar sai ta mutu - Daga...
Mbaka ga Shugaban Kasa: Ka Bai Wa ‘Yan Najeriya Hakuri a Kan Mulkin Kama...
Mbaka ga Shugaban Kasa: Ka Bai Wa 'Yan Najeriya Hakuri a Kan Mulkin Kama Karya
Babban faston nan na Enugu, Fr. Mbaka, ya ce zanga-zangar EndSARS ba don 'yan sanda matasa suka yi ba kawai.
A cewarsa, mulkin kama karya da...
Borno: Dakarun Sojoji Sun halaka Wasu ‘Yan Boko Haram, Sun Rasa Wasu sojojin Nasu
Borno: Dakarun Sojoji Sun halaka Wasu 'Yan Boko Haram, Sun Rasa Wasu sojojin Nasu
Tun bayan kirkirar rundunar Operation FIRE BALL, mataimakiyar Operation LAFIYA DOLE ake ta samun nasara a Borno.
Cikin kankanin lokaci suka samu nasarar kashe 'yan Boko Haram...
Osun: An Halattawa ɗalibai Mata sanya Hijabi a Jihar
Osun: An Halattawa ɗalibai Mata sanya Hijabi a Jihar
Gwamnatin jihar Osun ta sanar da amincewa ɗalibai mata a jihar sanya hijabi a makarantu.
Sanarwar hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami'ar kula da harkokin ilimi a ma'aikatar ilimi...
Turkiyya: An ceto yarinyar da ta shafe Kwanaki a ƙarƙashin ƙasa
Turkiyya: An ceto yarinyar da ta shafe Kwanaki a ƙarƙashin ƙasa
Magajin garin Izmir da ke kasar Trukiyya ya ce masu aikin ceto sun gano wata yarinya da ta shafe awanni casa'in da uku a ƙarƙashin ƙasa, bayan girgizar ƙasar...
SERAP ta Sha Alwashin Gurfanar da Majalisar Wakilan Najeriya a Gaban Kotu
SERAP ta Sha Alwashin Gurfanar da Majalisar Wakilan Najeriya a Gaban Kotu
Kungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta yi barazanar gurfanar da majalisar wakilan Najeriya a gaban kotu, saboda aniyarta ta yin doka game da...
Satar Mutane ya Dauƙi Sabon Salo a Najeriya
Satar Mutane ya Dauƙi Sabon Salo a Najeriya
Matsalar satar mutane na daukar wani sabon salo a Najeriya, kasancewar yadda ake zuwa keɓaɓɓun wurare kamar masallaci da asibiti ana satar mutane.
A jihar Nasarawa, kamar wasu sassan kasar da matsalar ta...
Zazzau: Sabon Sarkin Zai Jagoranci Kwamitin Matasa da Kungiyoyar NGF
Zazzau: Sabon Sarkin Zai Jagoranci Kwamitin Matasa da Kungiyoyar NGF
An nada Kwamitoci bayan taron da Gwamnonin Arewa su ka yi a Kaduna.
Sarkin Zazzau, Ahmad Nuhu Bamalli ne aka zabi ya rike kwamitin Matasa - Kusan wannan ne aikin farko...
Kaduna: Kotu ta Saka Ranar Sanar da Makomar Sabon Sarkin Zazzau
Kaduna: Kotu ta Saka Ranar Sanar da Makomar Sabon Sarkin Zazzau
Wata babbar kotun da ke zama a Dogarawa, jihar Kaduna ta yanke ranar 5 ga wata domin yanke hukuncin sharia'r da ake yi a kan nadin sabon sarki.
Amma lauyan...
Me ya sa ƙungiyar ASUU ta ƙi janye Yajin Aiki?
Me ya sa ƙungiyar ASUU ta ƙi janye Yajin Aiki?
Ɗaliban jami'a a Najeriya na ci gaba da jiran tsammani bayan shafe watanni bakwai suna zaman gida saboda yajin aikin ƙungiyar malaman jami'o'in ta ASUU.
Tun a ranar 23 ga watan...