Home Taska Page 306

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Shekau Yayi Sabon Bidiyo Akan Sojoji

0
Shekau Yayi Sabon Bidiyo Akan Sojoji Shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ya fitar da sabon bidiyo mai tsawon minti talatin. A cikin sabon faifan bidiyon, Shekau ya zolayi rundunar soji tare da sanar da cewar ba zasu iya kama shi...

CNG: Shugabannin da ke Mulki a Kasar Nan Sun Gaza Kawo Gyera

0
CNG: Shugabannin da ke Mulki a Kasar Nan Sun Gaza Kawo Gyera Kungiyar CNG ta yi kaca-kaca da shugabannin da ke mulki a kasar nan. CNG ta ce Gwamnonin jihohi da Gwamnatin Tarayya sun gaza kawo gyara. Wannan shi ne ra’ayin wasu...

Wani Babban Tsohon Soja ya Shigar da Karar Buratai da Wasu Manyan Sojoji

0
Wani Babban Tsohon Soja ya Shigar da Karar Buratai da Wasu Manyan Sojoji Birgediya Janar Abubakar Sa'ad (mai ritaya) ya shigar da karar ilahirin rundunar soji a gaban kotun ma'aikata. Tsohon sojan ya shigar da karar rundunar soji da jagorinta bayan...

Abin Al’ajabi ‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu Manyan ‘Yan Sanda

0
Abin Al'ajabi 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu Manyan 'Yan Sanda   Lauya mai rajin kare hakkin bil'adama, Bulama Bukarti, ya yi tsokaci a kan rahoton da BBC Hausa ta wallafa. A ranar Talata ne BBC Hausa ta rawaito cewa 'yan bindiga...

Wasu ‘Yan Bindiga Sanye da Kayan Sojoji Sunyi Garkuwa da Wasu Mutane

0
Wasu 'Yan Bindiga Sanye da Kayan Sojoji Sunyi Garkuwa da Wasu Mutane   Yan bindiga sun mamaye shingen binciken hukumar haraji ta jihar Benue tare da yin garkuwa da ma'aikatan hukumar su biyar. Har yanzu ba a san inda ma'aikatan suke ba...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Wani Hakimi Tare da Wasu Mutane

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Wani Hakimi Tare da Wasu Mutane   'Yan bindiga sun kashe Hakimin Gidan Zaki da dansa a wani sabon hari da suka kai karamar hukumar Zangon Kataf. Lamarin ya afku ne a safiyar yau Talata, 17 ga watan...

Ba Zamu Cigaba Da Barin ‘Yan sanda Su na Mutu a Hannun ‘Yan Ta’adda...

0
Ba Zamu Cigaba Da Barin 'Yan sanda Su na Mutu a Hannun 'Yan Ta'adda ba - Johnson Kokumo Ba za ta sabu ba, kare ya kashe ragon layya, cewar kwamishinan 'yan sanda na jihar Edo. A cewarsa, babu dan sandan da...

Kudi Wata Tsutsuwa Akan N729 Miliyan

0
Kudi Wata Tsutsuwa Akan N729 Miliyan Tseren tsuntsaye yana daya daga cikin wasanni a kasar Belgium. Masu siyar da tsuntsayen tseren suna ta samun dumbin dukiya. Ana sayar da tsuntsu mai shekaru 2, a kalla N729,479,670.40 An sayar wa wani dan kasar...

Wata Kungiya ta Koka da Halin da Musulmai ke Fuskanta a Kudu

0
Wata Kungiya ta Koka da Halin da Musulmai ke Fuskanta a Kudu SEMON da Igbo Muslim Forum sun ce ana muzguna wa Musulmai a kasar Ibo. Kungiyoyin sun ce Musulmai na fuskantar barazana na babu gaira, babu dalili. Ana zargin CAN, Ohanaeze...

Najeriya: Sarakunan Arewa Sun Nuna Damuwar su Akan Wasu Jahohi

0
Najeriya: Sarakunan Arewa Sun Nuna Damuwar su Akan Wasu Jahohi Hankalin Sarakunan Arewa ya tashi a kan tabarbarewar ilimin yara mata a wasu jihohin yankin guda biyar. Jihohin da abun ya shafa sune, Borno, Zamfara, Sokoto, Kebbi da kuma Gombe. Sarakunan sun...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta