Home Taska Page 305

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yanda ‘Yan Sanda Suka Ci Zarafin Wani Direban Tasi

0
Yanda 'Yan Sanda Suka Ci Zarafin Wani Direban Tasi Wani direban tasi ya bayyana cutarwar da 'yan sanda suka yi masa har yayi watanni 7 a gidan gyaran hali. A cewarsa, sun shiga motarsa, suka ki biyansa kudin mota, daga ya...

Wasu Batagari Sun Lalata Kotun da Ake Shari’ar Masarautar Zazzau

0
Wasu Batagari Sun Lalata Kotun da Ake Shari'ar Masarautar Zazzau An fasa ofishin babban alkalin kotun da ake shari'ar masarautar Zazzau a Sabon Gari. Ita ce kotun da ake shari'a tsakanin sabon sarki Ahmed Bamalli da Iyan Zazzau, Bashir Aminu. A daren...

Yanda Wata Gobara ta Tashi a Wani Gidan Man Fetur da Kasuwa

0
Yanda Wata Gobara ta Tashi a Wani Gidan Man Fetur da Kasuwa Gobara ta tashi a wani gidan man fetur a Jihar Oyo da kuma kasuwa Katako a Jihar Plateau. An shawarci mutane da su kara lura a lokacin sanyi don...

IGP Zuwa Janar Garba Wahab: Kai Nazarin Magana Kafin ka Furta

0
IGP Zuwa Janar Garba Wahab: Kai Nazarin Magana Kafin ka Furta Manjo Janar Garba Wahab mai ritaya ya zargi babban sifeton 'yan sanda da gazawa wajen jan ragamar rundunar 'yan sanda. Ba tare da wani bata lokaci ba, IGP Adamu, ta...

Kotu ta Kara Bada Umarni Kama Abdulraseed Maina

0
Kotu ta Kara Bada Umarni Kama Abdulraseed Maina Babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ta bukaci a kama Abdurasheed Maina a duk inda aka gan shi. Sanata Ali Ndume, mai wakiltar jihar Borno ta kudu, ne ya karbi...

Yanda ‘Yan Bindiga Suka Salwanta Rayukan Jama’a

0
Yanda 'Yan Bindiga Suka Salwanta Rayukan Jama'a Masu garkuwa da mutane suna cigaba da kai hare-hare kauyakun jihar Kaduna. 'Yan ta'addan sun kai hari Kajuru, Igabi, Giwa da Zangon Kataf ranar Litinin da Talata. Sakamakon hare-haren, mutane 16 sun rasa rayukansu, sun...

An Samu Shigowar Sabuwar Cuta Mai Kashe Jama’a

0
An Samu Shigowar Sabuwar Cuta Mai Kashe Jama'a ‘Yan Majalisar Kogi sun ce an yi wata cuta da ke kashe Jama’a a Olamaboro. Kawo yanzu ba a san daga ina cutar nan ta fito, ko a iya gano maganinta ba. ‘Dan Majalisar...

Yau Za’a Cigaba da Sauraron Shari’ar El-zazzaky da Matarsa

0
Yau Za'a Cigaba da Sauraron Shari'ar El-zazzaky da Matarsa A yau, 18 ga watan Nuwamba ne za a cigaba da sauraron shari'ar El-Zakzaky da matarsa. Idan ba a manta ba, suna hannun hukuma tun watan Disamban 2015, bayan rikicin kungiyar da...

ALLAH ya yi wa Mahaifin Albani Zariya Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Mahaifin Albani Zariya Rasuwa Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un! Allah ya yiwa mahaifin marigayi Sheikh Auwal Albany Zariya rasuwa, Sheik Dr Isa Ali Ibrahim, ya bayyana. Dr Isa, wanda shine ministan sadarwa, ya bayyana hakan...

ASUU ta Saki Muhimmin Sako ga Dalibai, Iyaye da Malamanta

0
ASUU ta Saki Muhimmin Sako ga Dalibai, Iyaye da Malamanta Kada ku sa ran komawarmu makarantu, nan kusa, cewar ASUU ga dalibai da iyayensu, sannan malamai su nemi wata halastacciyar hanyar samun kudi. Shugaban kungiyar, na yankin Abuja, ya sanar da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta