Home Taska Page 307

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sojojin Najeriya Sunyi Rashin Wani Kwamanda

0
Sojojin Najeriya Sunyi Rashin Wani Kwamanda   Kwamanda a rundunar soji ya yanke jiki ya fadi matacce yayin da ya ke tsaka da gabatar jawabi ga sojoji. Kakakin rundunar soji bai samu damar amsa kiran jaridar Gazette don jin inda aka tsaya...

ASUU: Babu Wata Yarjejeniya Tsakanin mu da Gwamnatin Tarayya

0
ASUU: Babu Wata Yarjejeniya Tsakanin mu da Gwamnatin Tarayya Kungiyar Malaman Jami’a ta yi magana game da yajin-aikin da ta ke yi. Shugaban ASUU ya ce gwamnati ba ta cika duka alkawuran da ta yi ba. Biodun Ogunyemi ya karyata ikirarin da...

‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Batagari da Makamai

0
'Yan Sanda Sun Kama Wasu Batagari da Makamai Yan sanda sun kai samame maboyar masu aikata miyagu ayyuka a jihar Lagas. A cikin haka, sun yi nasarar kama mutane 720 da makamai a fadin sassa 14 na jihar. Hakan ya faru ne...

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kashe Mutane Biyu

0
Kano: 'Yan Sanda Sun Kashe Mutane Biyu Ana zaman dari dari a Kano bayan an zargi yan sanda da kashe wasu matasa biyu a unguwar Sharada. Rahoto ya nuna cewa lamarin ya afku ne a ranar Asabar, 14 ga watan Nuwamba...

Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu ‘Yan Boko Haram Sun Kama Mai Hada Bama-Bamai

0
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu 'Yan Boko Haram Sun Kama Mai Hada Bama-Bamai Dakarun sojin Najeriya suna samun manyan nasarori a yaki da ta'addanci a yankin arewa maso gabas na kasar nan. A wani samame na musamman da dakarun suka...

Anyi Garkuwa da Wani Malamin kwalejin Nuhu Bamalli da Yara Biyu

0
Anyi Garkuwa da Wani Malamin kwalejin Nuhu Bamalli da Yara Biyu Yan bindiga sun kai mamaya sashen gidajen malamai a makarantar kimiya da fasaha ta Nuhu Bamalli da ke Zariya. Maharan sun sace malami daya da kuma yara biyu sannan suka...

Rundunar Sojojin Sama ta Ragargaji Daruruwan ‘Yan Ta’adda

0
Rundunar Sojojin Sama ta Ragargaji Daruruwan 'Yan Ta'adda Rundunar OPERATION THUNDER STRIKE, tana cigaba da samun nasara a jihar Kaduna, inda suke ragargazar 'yan bindiga ta jirgin sama. A ranar 12 ga watan Nuwamban 2020, rundunar sojin saman ga samu nasarar...

Hatsarin kwale – Kwale: Wasu Mutane sun Rasa Rayukansu a Jahar Bauchi

0
Hatsarin kwale - Kwale: Wasu Mutane sun Rasa Rayukansu a Jahar Bauchi Kwale-kwale ya kife da mutane 23 inda 18 suka rasa rayukansu a Bauchi. Daga cikin wanda hatsarin ya afkawa akwai yara yan shekara 16 zuwa 18. An ceto matukin da...

Jos: An Samu Barkewar Gobara a Ofishin Hukumar Wutar Lantarki

0
Jos: An Samu Barkewar Gobara a Ofishin Hukumar Wutar Lantarki Hedkwatar hukumar samar da wutar lantarki na Jos da ke kan titin Ahmadu Bello Way, Jos, ta kama da wuta a ranar Juma'a. Sakamakon gobarar, sassa da dama na garin na...

Sarkin Saudiyya ya Kira Buhari ta Wayar Salula

0
Sarkin Saudiyya ya Kira Buhari ta Wayar Salula   Sarki Salman bin Abdulaziz na kasar Saudiyya ya kira Shugaba Muhammadu Buhari ta wayar tarho. Shugabannin biyu sun tattauna kan batutuwan da suka shafe kawancen diflomasiyya tsakanin kasashen biyu. Ko a watan Agusta, Sarki...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta