Home Taska Page 308

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Muhimman Abubuwa Akan Cutar Hawan Jini

0
Muhimman Abubuwa Akan Cutar Hawan Jini Hawan jini cuta ce da ake kamuwa da ita ta dalilin toshewar wasu jijiyoyin jini da suke kai wa ƙwaƙwalwa saƙo, kuma da zarar sun gaza ayyukansu to matsala ta faru. Hukumar Lafiya ta Duniya...

Burodi Zai Shiga Jerin Abinci Masu Tsada – Shehu Sani

0
Burodi Zai Shiga Jerin Abinci Masu Tsada - Shehu Sani   Dan fafutuka, Shehu Sani, ya yi tsokaci kan tasirin da harajin da aka daura kan burodi zai yiwa al'ummar jihar Kogi. Sani ya ce yanzu Burodi zai shiga jerin kayan abinci...

Cutar Lassa: Gwamnatin Tarayya Na Cikin Fargaba

0
Cutar Lassa: Gwamnatin Tarayya Na Cikin Fargaba Gwamnatin tarayya ta shiga cikin matsananciyar fargaba sakamakon cutar Lassa da ta kunno kai a wasu jahohin Najeriya. Ministan lafiya, Olorunnimbe Mamora, ya tabbatar da yadda cutar ta fara barna musamman a 'yan makonnin...

Za’a Kara Farashin Man Fetur

0
Za'a Kara Farashin Man Fetur Kuma dai, yan Najeriya zasu sake fuskantar karin man fetur a watan Nuwamba. PPMC ta kara farashin Depot kuma hakan zai tayar da farashin da jama'a ke saya Yan Najeriya su shirya hauhawar farashin man fetur...

An Kama Wasu Bata Gari Masu kwacen wayoyin Salula

0
An Kama Wasu Bata Gari Masu kwacen wayoyin Salula Ana yawan samun rahotannin yadda batagarin matasa ke kwacen wayoyin bayin Allah a Kano. Rundunar 'yan sandan Kano ta tashi tsaye wajen yaki da matsalar gadan-gadan. Kwamishinan 'yan sandan Kano ya ce na'urar...

Rundunar Sojoji ta Gano Maboyar ‘Yan Ta’adda, Tayi Nasarar Kashe Wasu Daga Ciki

0
Rundunar Sojoji ta Gano Maboyar 'Yan Ta'adda, Tayi Nasarar Kashe Wasu Daga Ciki An gano maboyar makamai yayin bata kashin da ya yi sanadiyar mutuwar 'yan ta'adda biyar. An kama mutane biyu da ake zargi masu safarar bindiga ne a jihar...

An yi Garkuwa da Wasu Mutane a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja, Sun Kashe Mutum...

0
An yi Garkuwa da Wasu Mutane a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja, Sun Kashe Mutum ɗaya Masu garkuwa sun tare matafiya a kusa da garin Rijana a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Sun harbe mutum guda har lahira sun kuma yi awon gaba...

An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwarsa

0
An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwarsa Yan sanda sun kama wani saurayi bisa zargin kashe budurwarsa da kuma binne ta. An tattaro cewa an kai rahoton batan matashiyar a ofishin yan sanda a yankin Lekki da ke Lagas inda suka...

Rundunar Sojoji ta Koka da Maciya Amanan Cikin ta

0
Rundunar Sojoji ta Koka da Maciya Amanan Cikin ta Rundunar sojoji ta ce kalubalen tsaro a yankin arewa na neman fin karfin gwamnatin Najeriya. A cewar rundunar sojoji, hatta a cikin sojoji akwai maciya amana. A ranar Laraba ne sakataren gwamnatin kasar...

An Kai Hari Ofishin Jakadancin Saudiyya Dake Hague

0
An Kai Hari Ofishin Jakadancin Saudiyya Dake Hague   Hukumar yan sanda dake Hague, kasar Netherlands a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba, ta tabbatar da labarin cewa an yi harbe-harbe a ofishin jakadancin kasar Saudiyya. Bayan samun labarin harbe-harben, jami'an tsaron garin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta