Home Taska Page 309

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rundunar ‘Yan Sanda Na Bukatar N24.8bn – IGP

0
Rundunar 'Yan Sanda Na Bukatar N24.8bn - IGP IGP Mohammed Adamu ya ce rundunar na bukatar akalla biliyan 24.8 duk shekara domin zuba wa ababen hawansu mai. Adamu ya bayyana hakan ne lokacin da yake kare kasafin kudin hukumar na 2021...

Jahar Legas ta Kori Wasu ‘Yan sanda Daga Aiki

0
Jahar Legas ta Kori Wasu 'Yan sanda Daga Aiki Hukumar 'yan sandan jihar Legas ta kori jami'anta guda 10 saboda aikata laifuka daban-daban. Laifukan da suka aikata sun hada da karbar rashawa, amfani da matsayinsu wurin yin zalunci da sauransu. Kakakin hukumar,...

An Kara Samu ɓullowar Sabuwar Cuta a Nigeria

0
An Kara Samu ɓullowar Sabuwar Cuta a Nigeria Wata bakuwar cuta ta bulla a garin Okpeilo-Otukpa da ke jihar Benue. An tattaro cewa cutar ta halaka mutane 17 cikin yan kwanaki yayinda sauran mutane da suka harbu suke samun kulawa. Gwamnatin jihar...

Za’a Fara Biyan Haraji a Jahar Kaduna

0
Za'a Fara Biyan Haraji a Jahar Kaduna Hukumar amsar haraji ta jihar Kaduna, KADRIS, za ta wajabta wa duk wanda ya mallaki hankalin kansa biyan harajin N1000 duk shekara. A cewar shugaban hukumar, Dr Zaid Abubakar, daga ranar Laraba, za a...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa Ƴan bindiga sun tafi gidan hakimin garin Matseri a Jihar Zamfara sun yi awon gaba da shi. Ƴan bindigan sun kuma sace yaran hakimin guda hudu a lokacin da suka tafi sace...

Wanda suka Bar Boko Haram su Suka Kashe Kanal D.C Bako – Ali Ndume

0
Wanda suka Bar Boko Haram su Suka Kashe Kanal D.C Bako - Ali Ndume Tubabbun 'yan Boko Haram ne suka yi sanadiyyar mutuwar Kanal D.C. Bako, cewar Sanatan jihar Borno, Ali Ndume. Ndume ya yi wannan furucin ne a ranar Laraba,...

Wasu Bata Gari Sun Kai Hari Ofishin ‘Yan Sanda, An Rasa Mutane 2

0
Wasu Bata Gari Sun Kai Hari Ofishin 'Yan Sanda, An Rasa Mutane 2 Rundunar yan sanda ta tabbatar da harin da aka kai kan ofishin yan sanda a jihar Edo. An tattaro cewa an aiwatar da aika-aikan ne a ranar Litinin,...

IGP ya Gurfanar da Wani Tsohon Gwamna a Gaban Kotu

0
IGP ya Gurfanar da Wani Tsohon Gwamna a Gaban Kotu IGP Mohammed Adamu ya yi karar wani tsohon mataimakin gwamnan Imo, Ikedioha Ohakim a gaban wata babbar kotun FCT. An gurfanar da Ohakim a ranar Laraba, 11 ga watan Nuwamba, kan...

An Gurfanar da Wasu ‘Yan Najeriya a Gaban Kotu Akan Zanga-zangar Endsars

0
An Gurfanar da Wasu 'Yan Najeriya a Gaban Kotu Akan Zanga-zangar Endsars Wani mai fafutukar kare hakkin dan Adam ya dauki matakin doka a kan wasu yan Najeriya 50. A karar da ya shigar, mai fafutukar kare hakkin dan adam din...

NDLEA ta cafke Wasu Mutane da Miyagun ƙwayoyi

0
NDLEA ta cafke Wasu Mutane da Miyagun ƙwayoyi Hukumar NDLEA ta damke mutane 92 da take zargi da fataucin miyagun kwayoyi a jihar Kano. NDLEA ta samu wannan gagarumin nasara ne a cikin watan Oktoba. Shugaban hukumar a Kano, Ibrahim Abdul, ya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta