Home Taska Page 310

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Firam Ministan Bahrain ya Rasu

0
Firam Ministan Bahrain ya Rasu Firam Ministan kasar Bahrain, Sheikh Khalifa bin Salman al Khalifa, ya mutu, sanarwa daga fadar mulki. Sheikh Khalifa bin Salman al Khalifa ya rasu yana mai shekaru 84 a duniya. Firam Ministan ya mutu neda safiyar nan...

A kori Ma’aikata ‘Yan Faransa – Malaman Addini ga Gwamnatin Kano

0
A kori Ma'aikata 'Yan Faransa - Malaman Addini ga Gwamnatin Kano Malaman addinin jihar Kano sun bukaci Gwamna Abdullahi Ganduje ya yi gaggawar dakatar da 'yan kasar Faransa daga yi wa jihar aiki. Hakan ya biyo bayan sukar musulunci da shugaban...

Mafi Yawancin Jami’an ‘Yan Sanda ba Kasa Suke Tsarewa ba – Tsohon IGP

0
Mafi Yawancin Jami'an 'Yan Sanda ba Kasa Suke Tsarewa ba - Tsohon IGP Tsohon Sifeton yan sanda, Solomon Arase, ya fasa kwai. Ya ce yan sandan Najeriya masu kudi kadai suke tsaro, maimakon daukacin yan Najeriya Tsohon Sifeto Janar na yan...

FG ta yi Magana Akan Wada Aka Yankewa Hukunci a UAE

0
FG ta yi Magana Akan Wada Aka Yankewa Hukunci a UAE FG ta magantu a kan ma su daukan nauyin Boko Haram da aka yankewa hukunci a UAE. Ta ce suna iya daukaka kara zuwa kotun kolin Daular Larabawar idan suka...

ALLAH ya Yiwa Dan Iyan Zazzau Rasuwa

0
ALLAH ya Yiwa Dan Iyan Zazzau Rasuwa Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Kwana daya bayan nadin sabon sarki, Dan iyan Zazzau ya rasu . Ya rasu bayan rashin lafiyan da yayi fama da shi Allah ya yiwa Dan Iyan Zazzau, Alhaji...

Wasu ‘Yan Bindiga Sukai wa Tawagar Wani Kwamishina Hari

0
Wasu 'Yan Bindiga Sukai wa Tawagar Wani Kwamishina Hari Ƴan bindiga sun kai wa tawagar gwamnatin Jihar Zamfara hari. Direba ɗaya daga cikin tawagar ya riga mu gidan gaskiya. Tawagar tana dawowa ne daga Jihar Katsina inda ta tafi mika yara da...

Gwamati ta Ware Kamfanin Dangote Daga Dokar Rufe Iyakokin Kasa

0
Gwamati ta Ware Kamfanin Dangote Daga Dokar Rufe Iyakokin Kasa Gwamnatin tarayya ta yarje gami da sahalewa kamfanin siminti na Dangote ya cigaba da fitar da kayayyakinsa zuwa makwabtan ƙasashe duk da dokar rufe iyakokinta. Tuni mutane suka fara sa ran...

CBN ta ki Amincewa da Cire Rubutun Larabcin Dake Jikin Naira

0
CBN ta ki Amincewa da Cire Rubutun Larabcin Dake Jikin Naira Lauyan ya shigar da kara kotu domin bukatar cire rubutun ajami daga kan Naira. Ya ce ana kokarin Musuluntar da Najeriya kuma hakan ya sabawa kundin tsarin mulkin Najeriya Babban...

An Yankewa Wasu ‘Yan Najeriya Hukunci Mai Zafi a UAE

0
An Yankewa Wasu 'Yan Najeriya Hukunci Mai Zafi a UAE Wato kotun kasar hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta zartar da hukunci a kan wasu 'yan Najeriya shidda. Ana zargin mutanen da yin amfani da kudadensu wajen daukar nauyin ayyukan ta'addanci na...

Muhammadu Sanusi II: An yi Garkuwa da Dan Uwan Tsohon Sarkin Kano

0
Muhammadu Sanusi II: An yi Garkuwa  da Dan Uwan Tsohon Sarkin Kano Masu garkuwa da mutane suna cigaba da cin karensu babu babbaka a titin Abuja zuwa Kaduna duk da yakarsu da ake yi. A makon da ya gabata, sun sace...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta