Najeriya: Akalla Mutane Miliyan 120 ne Suke Fuskantar Kamuwa da Cutuka
Najeriya: Akalla Mutane Miliyan 120 ne Suke Fuskantar Kamuwa da Cutuka
Ma'aikatar lafiya a Najeriya ta ce sama da mutum miliyan 120 ne ke cikin hatsarin kamuwa da cutukan ƙasashe masu zafi da aka yi watsi da su a ƙasar.
Cutukan...
Kaduna: Kotu ta Yanke Hukuncin Wanda Zai Zama Sarkin Zazzau
Kaduna: Kotu ta Yanke Hukuncin Wanda Zai Zama Sarkin Zazzau
Babbar kotun jihar Kaduna dake zaune a Dogarawa, Sabon Garin Zariya yanzu nan ta yanke hukumar cewa Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli ne sahihin Sarkin Zazzau na 19.
Daily Trust ta ce...
Oyo: DPO ya Gurfanar da Tela a Gaban Kotu
Oyo: DPO ya Gurfanar da Tela a Gaban Kotu
Harkar kasuwanci tsakanin DPO da tela ta kare a gaban kuliya manta sabo.
DPO ya gurfanar da telansa a gaban kotu bisa tuhumarsa da saba yarjejeniyar da suka yi kafin ya bashi...
Katsina: Dakarun sojoji Sun Kashe Wasu ‘Yan Bindiga
Katsina: Dakarun sojoji Sun Kashe Wasu 'Yan Bindiga
Rundunar Operation Hadarin Daji ta samu nasarar kashe 'yan ta'adda 5 a karamar hukumar Faskari da ke jihar Katsina.
Kakakin rundunar soji, John Enenche, ya sanar da hakan a Abuja, inda yace rundunar...
BPE: Za a Saida Afam a Kan Kudi Naira Biliyan 105
BPE: Za a Saida Afam a Kan Kudi Naira Biliyan 105
Ana sa ran yau a kammala cinikin saida Afam Power Plant a Aso Villa.
Gwamnatin Tarayya za ta saida wa ‘yan kasuwa wurin samar da wutan.
Za a saida wa Transcorp...
Indonesia: An Haramta Siyar da Kayayyakin Faransa
Indonesia: An Haramta Siyar da Kayayyakin Faransa
Shaguna a kasar Indonesia sun dakatar da siyar da kayayyakin kasar Faransa.
Hakan mataki ne da suka dauka domin yin Allah-wadai da batancin da aka yi wa Annabi Muhammad a Faransa.
Sun ce sun gwammaci...
Kogi: Kotu ta Umarci Jahar Da ta Biya Korarren Mataimakin Gwamnan
Kogi: Kotu ta Umarci Jahar Da ta Biya Korarren Mataimakin Gwamnan
Kotun masana'antu ta kasa, da ke zama a Abuja ta umarci gwamnatin jihar Kogi da ta biya tsohon mataimakin gwamnan jihar N180,000,000.
A watan Oktoban 2019 ne 'yan majalisar jihar...
FG na Barazanar Maka ASUU a Kotu
FG na Barazanar Maka ASUU a Kotu
Gwamnatin tarayya ta ce idan har bata da wani zabi za ta iya maka kungiyar malaman jami'a ASUU a kotu kan yajin aiki.
Ministan Kwadago da Ayyuka, Chirs Ngige ne ya yi wannan barazanar...
Kano: Wani Magidanci ya yi Garkuwa da Diyarsa
Kano: Wani Magidanci ya yi Garkuwa da Diyarsa
Hausawa kan ce 'in da ranka ka sha kallo' na abubuwa iri daban-daban.
A yayin da ake korafi da cece-kuce a kan yadda masu garkuwa da mutane suka addabi arewa, wani mahaifi a...
Naziru Sarkin Waƙa: Alkali ya bada belin Mawakin
Naziru Sarkin Waƙa: Alkali ya bada belin Mawakin
Hukumar tace fina finai ce ta gurfanar da mawaki Naziru Ahmad bisa zargin sakin wakokin da ba'a tace ba.
Naziru Sarkin Waka ya musanta zargin, sai dai kotu ta sanya sabuwar rana don...













