Kano: Gobara ta Lashe Dakin Kwanan Kwalejin Horon Malaman Jinya
Kano: Gobara ta Lashe Dakin Kwanan Kwalejin Horon Malaman Jinya
Akalla dakuna 16 a gidan daliban kwalegin horon malaman jinya da unguzoma ta jihar Kano sun kone kurmus sakamakon gobara.
An ce gobarar ta fara ci ne lokacin Sallar Magariba misalin...
Jos: An Tsinci Gawawwaki a Tafkin Laminga
Jos: An Tsinci Gawawwaki a Tafkin Laminga
An tsinci gawawwaki 4 a tafkin Laminga da ke jihar Jos, inda aka kai su asibitin koyarwa na jihar.
Ana zargin gawawwakin mutanen da suke tsoron jami'an tsaro su damkesu a kan satar da...
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Dakarun Sojoji Sun Halaka Wasu Daga cikin ‘Yan Boko Haram a...
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Dakarun Sojoji Sun Halaka Wasu Daga cikin 'Yan Boko Haram a Borno
Rundunar sojoji ta Operation Lafiya Dole, ta samu nasarar kashe 'yan Boko Haram 13 tsakanin 22 ga watan Oktoba zuwa 29, da kuma kwace makamai...
An Kuma: ‘Yan Bindiga Sun Kai Mumunan Hari Jihar Zamfara, Sunyi Aika-Aika
An Kuma: 'Yan Bindiga Sun Kai Mumunan Hari Jihar Zamfara, Sunyi Aika-Aika
Wasu yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari garin Gidan Goga dake karamar Maradun na jihar Zamfara, inda mutane da zama suka rasa rayukansu, cewar rahoton Daily...
Anambra: Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaba da Wata Farfesa
Anambra: Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaba da Wata Farfesa
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane don karbar kudin fansa ne sun sace wata farfesa da ke aiki a jami'a a Anambra.
Farfesar da ba a sanar...
Zamfara: An yi Batakashi Tsakanin Sojoji da ‘Yan Bindiga
Zamfara: An yi Batakashi Tsakanin Sojoji da 'Yan Bindiga
Har yanzu ba a daina samun rahotannin cewa 'yan bindiga sun kai hari ba a jihar Zamfara.
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa sun shawo kan matsalar...
Enugu: Rayyuka da Dama Sun Salwanta Yayin da Trela ta yi Karo da Motar...
Enugu: Rayyuka da Dama Sun Salwanta Yayin da Trela ta yi Karo da Motar Bus
Mummunan hatsari da ya faru a jihar Enugu ya yi sanadin rasuwar mutum 21 ciki har da yara 'yan makaranta.
Hukumar kiyayye haddura, FRSC, ta tabbatar...
Ngozi Okonjo-Iweala: Duk da Haka, Ina sa Ran a ji Alheri a Zaben WTO
Ngozi Okonjo-Iweala: Duk da Haka, Ina sa Ran a ji Alheri a Zaben WTO
Okonjo-Iweala ta ji dadin goyon bayan da kasashen Duniya su ka ba ta.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta nuna cewa ta na sa ran ta kawo kujerar WTO...
Allah ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe, Rasuwa
Allah ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe, Rasuwa
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un - Shahrarren Malamin addini kuma sakataren kungiyar Jama’atul Izalatul Bid’a WaIqamatus Sunnah, JIBWIS, Sheikh Kabir Haruna Gombe, ya yi rashin mahaifiyarsa, Fatima Abdullahi-Haruna.
Hajiya Fatima ta rasu...
CBN ta Fitar da Tsarin shirin Buhari na Raya Matasa da Biliyan 75
CBN ta Fitar da Tsarin shirin Buhari na Raya Matasa da Biliyan 75
Babban Bankin Najeriya ta fitar da tsarin yadda za a tallafa wa matasa da jari karkashin shirin gwamnatin taraya da ta ware naira biliyan 75 domin...