Kano: Yan sanda Sun Kama Wasu Mutane yayin zanga-zangar EndSARS
Kano: Yan sanda Sun Kama Wasu Mutane yayin zanga-zangar EndSARS
Jami'an yan sandan Kano sun kama mutane 55 a yayin zanga-zangar EndSARS a jihar
An kama mutanen kan zarginsu da ake yi da hannu wajen tayar da zaune-tsaye a unguwar Sabon...
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Ana Musayar Wuta Tsakanin Mayakan ISWAP da Sojoji a Borno
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Ana Musayar Wuta Tsakanin Mayakan ISWAP da Sojoji a Borno
Kamar yadda labarai daga majiya mai karfi ta sanar, ana musayar wuta tsakanin 'yan ISWAP da sojojin Najeriya.
Hakan na faruwa ne wurare biyu mabanbanta amma a lokaci...
Ana Fargabar Yan Cirani Sun Nutse a Teku #Senegal
Ana Fargabar Yan Cirani Sun Nutse a Teku #Senegal
A ƙalla ƴan cirani 100 ne su ka ɓata a gabar tekun Senegal kilomita 80 kafin su isa Ganga.
Lamarin ya faru ne bayan da kwale-kwalen da su ke ciki ya kama...
Borno: Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu Daga Cikin ‘Yan Boko Haram
Borno: Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu Daga Cikin 'Yan Boko Haram
Dakarun rundunar Operation Fire Ball ta sojojin Najeriya sun kashe mayaƙan ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP guda 16 a yankin arewa maso gabashin ƙasar.
Muƙaddashin shugaban sashen yaɗa labaran rundunar,...
Kaduna: Kayan Abinci da Magungunan da Aka Sata Suna Dauke da Guba#NAFDAC
Kaduna: Kayan Abinci da Magungunan da Aka Sata Suna Dauke da Guba#NAFDAC
Hukumar NAFDAC reshen jihar Kaduna ta bada muhimmiyar sanarwa ga wadanda suka kwashe abinci
Kwamishinan yada labarai na jihar, ya tabbatar da cewa kayan abincin da magungunan suna dauke...
Calabar: Wasu Bata Gari Sun Kai Farmaki Ofisoshin NLC, INEC, SEMA da Wasu Hukumomi
Calabar: Wasu Bata Gari Sun Kai Farmaki Ofisoshin NLC, INEC, SEMA da Wasu Hukumomi
Fusatattun matasa da ake zargin 'yan daba ne tun tafka mummunan ta'asa a wasu hukumomin gwamnati a Calabar.
Hukumomin da matasan suka kai hari sun hada da...
IGP: Abin ya Isa Haka
IGP: Abin ya Isa Haka
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Mohammed Adamu ya bada umurnin tura jami'an yan sanda domin kawo karshen lalata, sace-sacen da kashe-kashen da ake yi a fadin tarayya.
Ya bada umurnin ne ga dukkan mataimakan Sifeto...
IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa
IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa
Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da aka fi sani da Shi'a ta karyata labarin cewa shugaban ta Ibrahim Zakzaky ya mutu.
Wani mamba a kungiyar mai suna Abdullahi Usman ya tabbatar da cewa shugaban...
Jos: Matasan Sun yi Cincirindo Domin Diban Kayan Tallafin Korona
Jos: Matasan Sun yi Cincirindo Domin Diban Kayan Tallafin Korona
Satan kayan tallafin Korona ya zama ruwan dare a jihohin Najeriya.
Matasa a jihar Plateau sun shiga kwasan nasu rabon tun da an ki raba musu - Kayan abincin da ake...
Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai...
Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai na Gado
Daya daga cikin iyalan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, ta magantu.
Hajiya Hauwa, wacce ta haifa masa 'yaya biyu ta bayyana irin halin kuncin...