Calabar: Wasu Bata Gari Sun Kai Farmaki Ofisoshin NLC, INEC, SEMA da Wasu Hukumomi
Calabar: Wasu Bata Gari Sun Kai Farmaki Ofisoshin NLC, INEC, SEMA da Wasu Hukumomi
Fusatattun matasa da ake zargin 'yan daba ne tun tafka mummunan ta'asa a wasu hukumomin gwamnati a Calabar.
Hukumomin da matasan suka kai hari sun hada da...
IGP: Abin ya Isa Haka
IGP: Abin ya Isa Haka
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Mohammed Adamu ya bada umurnin tura jami'an yan sanda domin kawo karshen lalata, sace-sacen da kashe-kashen da ake yi a fadin tarayya.
Ya bada umurnin ne ga dukkan mataimakan Sifeto...
IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa
IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa
Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da aka fi sani da Shi'a ta karyata labarin cewa shugaban ta Ibrahim Zakzaky ya mutu.
Wani mamba a kungiyar mai suna Abdullahi Usman ya tabbatar da cewa shugaban...
Jos: Matasan Sun yi Cincirindo Domin Diban Kayan Tallafin Korona
Jos: Matasan Sun yi Cincirindo Domin Diban Kayan Tallafin Korona
Satan kayan tallafin Korona ya zama ruwan dare a jihohin Najeriya.
Matasa a jihar Plateau sun shiga kwasan nasu rabon tun da an ki raba musu - Kayan abincin da ake...
Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai...
Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai na Gado
Daya daga cikin iyalan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, ta magantu.
Hajiya Hauwa, wacce ta haifa masa 'yaya biyu ta bayyana irin halin kuncin...
Najeriya: Labaran ƙarya da aka Yaɗa kan Zanga-Zangar EndSars
Najeriya: Labaran ƙarya da aka Yaɗa kan Zanga-Zangar EndSars
A farkon watan nan ne dai aka fara wata zanga-zanga a Najeriya inda matasan ƙasar suka yi kira da a rushe rundunar da ke yaƙi da fashi da makami ta SARS.
Batun...
Borno: Dakarun Sojin Najeriya Sun Fatattaki ‘Yan Ta’addan da Suka Kai Hari
Borno: Dakarun Sojin Najeriya Sun Fatattaki 'Yan Ta'addan da Suka Kai Hari
Rundunar Sojin Najeriya ta Army Super Camp sun mayar da harin da 'yan Boko Haram suka kai Ngamdu da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno.
Sun samu nasarar...
Jami’an Tsaro na Kallo Mutane Suka Sace Tallafin COVID-19 a Kwara
Jami'an Tsaro na Kallo Mutane Suka Sace Tallafin COVID-19 a Kwara
Wani abun al'ajabi ya faru a ranar Juma'a, inda dandazon mutane suka balle babban dakin ajiyar kaya, suka kwashe kayan tallafin COVID-19
Babban abun mamakin shine, yadda mutanen suka yi...
Ogun: Bata Gari sun Kashe DCO Sun yi Awon Gaba da Makamai Kuma-DPO ya...
Ogun: Bata Gari sun Kashe DCO Sun yi Awon Gaba da Makamai Kuma-DPO ya Bata
Matasa masu zanga-zanga sun kashe DCO na ofishin 'yan sandan da ke Atan-Ota, DSP Augustine Ogbeche
Matasan sun banka wa ofishin 'yan sandan wuta inda suka...