Home Taska Page 316

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Zamfar: ‘yan Bindiga Sun Saci Hakimi da Mutune a ƙauyen Lingyaɗo

0
Zamfara: 'yan Bindiga Sun Saci Hakimi da Mutune a ƙauyen Lingyaɗo Jama'a sun watse daga ƙauyen Lingyaɗo na ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya, sakamakon wani hari da 'yan bindiga suka kai masu, suka yi...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Makaranta a Kamaru

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Makaranta a Kamaru Yara shida ne suka mutu sakamakon harin da ƴan bindiga suka kai wata makaranta mai zaman kanta a yankin da ake samun tashe-tashen hankula a Kamaru, tare da jikkata wasu da dama,...

Kano: Yan sanda Sun Kama Wasu Mutane yayin zanga-zangar EndSARS

0
Kano: Yan sanda Sun Kama Wasu Mutane yayin zanga-zangar EndSARS Jami'an yan sandan Kano sun kama mutane 55 a yayin zanga-zangar EndSARS a jihar An kama mutanen kan zarginsu da ake yi da hannu wajen tayar da zaune-tsaye a unguwar Sabon...

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Ana Musayar Wuta Tsakanin Mayakan ISWAP da Sojoji a Borno

2
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Ana Musayar Wuta Tsakanin Mayakan ISWAP da Sojoji a Borno   Kamar yadda labarai daga majiya mai karfi ta sanar, ana musayar wuta tsakanin 'yan ISWAP da sojojin Najeriya. Hakan na faruwa ne wurare biyu mabanbanta amma a lokaci...

Ana Fargabar Yan Cirani Sun Nutse a Teku #Senegal

0
Ana Fargabar Yan Cirani Sun Nutse a Teku #Senegal A ƙalla ƴan cirani 100 ne su ka ɓata a gabar tekun Senegal kilomita 80 kafin su isa Ganga. Lamarin ya faru ne bayan da kwale-kwalen da su ke ciki ya kama...

Borno: Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu Daga Cikin ‘Yan Boko Haram

0
Borno: Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu Daga Cikin 'Yan Boko Haram Dakarun rundunar Operation Fire Ball ta sojojin Najeriya sun kashe mayaƙan ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP guda 16 a yankin arewa maso gabashin ƙasar. Muƙaddashin shugaban sashen yaɗa labaran rundunar,...

Kaduna: Kayan Abinci da Magungunan da Aka Sata Suna Dauke da Guba#NAFDAC

0
Kaduna: Kayan Abinci da Magungunan da Aka Sata Suna Dauke da Guba#NAFDAC Hukumar NAFDAC reshen jihar Kaduna ta bada muhimmiyar sanarwa ga wadanda suka kwashe abinci Kwamishinan yada labarai na jihar, ya tabbatar da cewa kayan abincin da magungunan suna dauke...

Calabar: Wasu Bata Gari Sun Kai Farmaki Ofisoshin NLC, INEC, SEMA da Wasu Hukumomi

0
Calabar: Wasu Bata Gari Sun Kai Farmaki Ofisoshin NLC, INEC, SEMA da Wasu Hukumomi Fusatattun matasa da ake zargin 'yan daba ne tun tafka mummunan ta'asa a wasu hukumomin gwamnati a Calabar. Hukumomin da matasan suka kai hari sun hada da...

IGP: Abin ya Isa Haka

0
IGP: Abin ya Isa Haka   Sifeto Janar na yan sanda, IGP Mohammed Adamu ya bada umurnin tura jami'an yan sanda domin kawo karshen lalata, sace-sacen da kashe-kashen da ake yi a fadin tarayya. Ya bada umurnin ne ga dukkan mataimakan Sifeto...

IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa

0
IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da aka fi sani da Shi'a ta karyata labarin cewa shugaban ta Ibrahim Zakzaky ya mutu. Wani mamba a kungiyar mai suna Abdullahi Usman ya tabbatar da cewa shugaban...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja