Tsadar Rayuwa a Najeriya ta ƙara Ta’azzara
Tsadar Rayuwa a Najeriya ta ƙara Ta'azzara
Hauhawar farashi a Najeriya ya ƙaru a watan Satumba, inda ya kai mataki mafi girma cikin kimanin shekara 20 da kashi 26.72 cikin 100, daidai lokacin da tsadar rayuwa ke ƙara ta'azzara a...
Hare-Haren Hamas: Jazaman ne sai an yi galaba a kan ‘yan ta’adda ko su...
Hare-Haren Hamas: Jazaman ne sai an yi galaba a kan 'yan ta'adda ko su wane ne - Theresa May
Tsohuwar Firaministan Birtaniya Theresa May ta bayyana hare-haren da Hamas ta kai a matsayin na kidahumanci.
“Jazaman ne sai an yi galaba...
Yadda Aka Gano Lauyan Bogi da ya yi Nasarar Lashe Kararraki 26 a Kotu
Yadda Aka Gano Lauyan Bogi da ya yi Nasarar Lashe Kararraki 26 a Kotu
Wani mutum da ake zargin lauyan bogi ne ya kare wasu mutane a gaban kotu kuma ya yi nasarar lashe kararraki da dama.
Mutumin mai suna Brian...
Jami’an Tsaro Sun Kama Matashin da Ake Zargi da Satar Buhun Shinkafa 47
Jami'an Tsaro Sun Kama Matashin da Ake Zargi da Satar Buhun Shinkafa 47
Jami'an yan sanda a jihar Ogun sun cika hannu da wani matashi dan shekaru 25.
Ana zargin Damilola Bada da wawure buhun shinkafa 47 mallakin uwar dakinsa wanda...
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da aka yi Garkuwa da su a...
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da aka yi Garkuwa da su a Jihar Kaduna
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar rage mugun iri ta hanyar sheƙe wani ɗan bindiga a jihar Kaduna.
Dakarun sojojin sun kuma samu nasarar ceto...
Jami’an Tsaro Sun Dakile Yunƙurin Sace Taragon Jirgin ƙasa a Maiduguri
Jami'an Tsaro Sun Dakile Yunƙurin Sace Taragon Jirgin ƙasa a Maiduguri
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Borno ta ce ta kama wasu mutane da suka yi yunƙurin sace tarago-tarago na jiragen ƙasa daga tashar jirgin da ke birnin Maiduguri.
Kwamishinan...
Babban Bankin Najeriya ya ɗage Haramcin Bayar da Chanjin Dala ga Masu Shigo da...
Babban Bankin Najeriya ya ɗage Haramcin Bayar da Chanjin Dala ga Masu Shigo da Shinkafa Najeriya
Babban Bankin Najeriya CBN ya ɗage haramcin bayar da chanjin dala don shigar da shinkafa da wasu kayyaki 42 cikin ƙasar a wani yunƙuri...
Yan Bindigan da Suka yi Garkuwa da ɗaliban Jami’ar Jihar Nasarawa Sun buƙaci Kuɗin...
Yan Bindigan da Suka yi Garkuwa da ɗaliban Jami'ar Jihar Nasarawa Sun buƙaci Kuɗin Fansa
Yan bindiga sun turo saƙon kuɗin fansar da su ke buƙatar a biya gabanin su sako ɗaiban jami'ar jihar Nasarawa.
A ranar Litinin da daddare, masu...
Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 50, Sun Kama 114 Cikin Mako Daya
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda 50, Sun Kama 114 Cikin Mako Daya
Gwarazan dakarun sojin Najeriya sun halaka gwamman 'yan ta'adda a shiyyoyin arewa uku cikin mako ɗaya.
Hedikwatar tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa akalla 'yan ta'adda 50 ne...
Cutar Mashaƙo ta Kashe Mutane 600 a Najeriya
Cutar Mashaƙo ta Kashe Mutane 600 a Najeriya
Sama da mutum 600, waɗanda yawancinsu yara ne suka rasa rayukansu a Najeriya sanadiyyar cutar diphtheria tun bayan ɓullar ta a watan Disamban 2022.
Hukumomi sun ce jimillar mutum 14,000 ne suka kamu...