Dakarun Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da aka yi Garkuwa da su a...
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da aka yi Garkuwa da su a Jihar Kaduna
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar rage mugun iri ta hanyar sheƙe wani ɗan bindiga a jihar Kaduna.
Dakarun sojojin sun kuma samu nasarar ceto...
Jami’an Tsaro Sun Dakile Yunƙurin Sace Taragon Jirgin ƙasa a Maiduguri
Jami'an Tsaro Sun Dakile Yunƙurin Sace Taragon Jirgin ƙasa a Maiduguri
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Borno ta ce ta kama wasu mutane da suka yi yunƙurin sace tarago-tarago na jiragen ƙasa daga tashar jirgin da ke birnin Maiduguri.
Kwamishinan...
Babban Bankin Najeriya ya ɗage Haramcin Bayar da Chanjin Dala ga Masu Shigo da...
Babban Bankin Najeriya ya ɗage Haramcin Bayar da Chanjin Dala ga Masu Shigo da Shinkafa Najeriya
Babban Bankin Najeriya CBN ya ɗage haramcin bayar da chanjin dala don shigar da shinkafa da wasu kayyaki 42 cikin ƙasar a wani yunƙuri...
Yan Bindigan da Suka yi Garkuwa da ɗaliban Jami’ar Jihar Nasarawa Sun buƙaci Kuɗin...
Yan Bindigan da Suka yi Garkuwa da ɗaliban Jami'ar Jihar Nasarawa Sun buƙaci Kuɗin Fansa
Yan bindiga sun turo saƙon kuɗin fansar da su ke buƙatar a biya gabanin su sako ɗaiban jami'ar jihar Nasarawa.
A ranar Litinin da daddare, masu...
Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 50, Sun Kama 114 Cikin Mako Daya
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda 50, Sun Kama 114 Cikin Mako Daya
Gwarazan dakarun sojin Najeriya sun halaka gwamman 'yan ta'adda a shiyyoyin arewa uku cikin mako ɗaya.
Hedikwatar tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa akalla 'yan ta'adda 50 ne...
Cutar Mashaƙo ta Kashe Mutane 600 a Najeriya
Cutar Mashaƙo ta Kashe Mutane 600 a Najeriya
Sama da mutum 600, waɗanda yawancinsu yara ne suka rasa rayukansu a Najeriya sanadiyyar cutar diphtheria tun bayan ɓullar ta a watan Disamban 2022.
Hukumomi sun ce jimillar mutum 14,000 ne suka kamu...
Adadin Mutanen da Ƴan Bindiga Suka Kashe a Cikin Wata 3 a Najeriya
Adadin Mutanen da Ƴan Bindiga Suka Kashe a Cikin Wata 3 a Najeriya
Wani rahoto na kamfanin Beacon Consulting mai nazari kan tsaro a Najeriya ya ce ƴan bindiga sun hallaka mutum 1,715 a faɗin Najeriya tsakanin watan Yuli zuwa...
Abubuwan da ya Kamata ku Sani Game da Sabon Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede
Abubuwan da ya Kamata ku Sani Game da Sabon Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da masu yi wa arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), ta samu sabon shugaba.
Ola Olukoyede shi ne mutum na farko...
‘Yan Bindiga Sun Sace ɗalibai 4 na Jami’ar Jihar Nasarawa da ke Keffi
'Yan Bindiga Sun Sace ɗalibai 4 na Jami'ar Jihar Nasarawa da ke Keffi
Jihar Nasarawa - Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da ɗalibai huɗu na jami'ar jihar Nasarawa da ke Keffi ranar Litinin da daddare.
Jaridar Vanguard ta...
Janar Gowon ya Magantu Kan Jita Jitar Mutuwarsa
Janar Gowon ya Magantu Kan Jita Jitar Mutuwarsa
Janar Yakubu Gowon, tsohon shugaban kasa na mulkin soja a Najeriya ya yi magana kan rahotannin cewa ya riga mu gidan gaskiya.
Tsohon shugaban na Najeriya ta bakin hadiminsa a bangaren watsa labarai...