Satar Mazakuta: Fusatattun Matasa Sun Farma ‘Dan Achaba a Abuja
Satar Mazakuta: Fusatattun Matasa Sun Farma 'Dan Achaba a Abuja
Wani abun bakin ciki ya afku a yankin Nyanya da ke Abuja bayan fusatattun matasa sun far ma wani dan achaba mai suna Yahuza har lahira.
An rahoto cewa wasu fusatattun...
Mutane 40 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Roka da Falasɗinawa suka kai Isra’ila
Mutane 40 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Roka da Falasɗinawa suka kai Isra'ila
Hukumomin Isra'ila sun ce mutanen da suka mutu sakamakon harin makamin roka da Falasɗinawa suka kai yankinta ya kai 40.
Jami'an bayar da agajin gaggawa sun ce suna...
Shin Ko Ramuwar Gayya ce ta sa ‘Yan Bindiga Suka Sace ɗaliban FUDMA ?
Shin Ko Ramuwar Gayya ce ta sa 'Yan Bindiga Suka Sace ɗaliban FUDMA ?
Mataimakin shugaban jami'ar gwamnatin tarayya da ke Dutsinma (FUDMA) a jihar Katsina, ya bayyana dalilin sace ɗalibai a jami'ar.
Armaya'u Bichi ya bayyana cewa ƴan bindigan da...
Jami’an Tsaro a Kano Sun Kama Ƴan Daba 29
Jami'an Tsaro a Kano Sun Kama Ƴan Daba 29
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano, ta ce ta kama ƴan daba 29 waɗanda ake zargi da tayar da hargitsi a lokacin bikin Takutaha na bana.
Cikin wata sanarwa da mai magana...
Kwastam ta Kama Kwantenoni 20 ɗauke da Lalatacen Tumatir
Kwastam ta Kama Kwantenoni 20 ɗauke da Lalatacen Tumatir
Hukumar kwastam a Najeriya ta ce ta kama duro 1,600 na tumatir ɗin da ya lalace wanda aka sanya cikin wasu kwantenoni guda 20 a jihar Legas.
An kama kwantenonin ne a...
Kotu na Tuhumar Babban Hafsan Soja da Laifin Sata, Almubazzaranci da Shirya Maƙarƙashiya
Kotu na Tuhumar Babban Hafsan Soja da Laifin Sata, Almubazzaranci da Shirya Maƙarƙashiya
Wata kotun soja ta musamman a Najeriya ta sanya ranar 10 ga watan Oktoba don yanke hukunci kan shari’ar da ta yi wa wani babban hafsan soja...
Jama’a na Cigaba da Korafi Kan Tsada da Kuma Wahalar Fetur
Jama’a na Cigaba da Korafi Kan Tsada da Kuma Wahalar Fetur
Cire tallafin fetur da gwamnatin tarayya ta yi bai kawo karshen wahalar samun mai a Najeriya ba.
Ana cigaba da samun layi a gidajen mai yayin da mafi yawan jama’a...
Jami’ar Abuja za ta Hada Kai da NDLEA Don Fara Gwajin Kwayoyi Kafin Bai...
Jami'ar Abuja za ta Hada Kai da NDLEA Don Fara Gwajin Kwayoyi Kafin Bai wa Dalibi Gurbin Karatu
Jami'ar birnin Tarayya za ta fara gwajin kwayoyi kafin bai wa ko wane dalibi gurbin karatu a nan gaba.
Shugaban Jami'ar, Farfesa Abdul-Rasheed...
Gwamnatin Osun ta Sanya Dokar Hana Fita a ƙananan hukumomi 2 na Jihar
Gwamnatin Osun ta Sanya Dokar Hana Fita a ƙananan hukumomi 2 na Jihar
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya sake sanya dokar hana fita a wasu ƙananan hukumomi guda biyu na jihar.
Aɗeleke ya sanya dokar hana fitan ne biyo...
Dantata ya Kirkiri Sabon Bankin Zamani na Yanar Gizo Mai Suna Kayi
Dantata ya Kirkiri Sabon Bankin Zamani na Yanar Gizo Mai Suna Kayi
Najeriya ta sake samun sabon bankin zamani na yanar gizo wanda zai taimaka wurin kawo sauki a harkar cinikayya na kudade.
Sabon bankin mai suna Kayi wanda Alhaji Saadina...