Jami’an ‘Yan Sanda Sun yi Karin Haske Kan Matar da Aka Kama da Harsasai...
Jami'an 'Yan Sanda Sun yi Karin Haske Kan Matar da Aka Kama da Harsasai a Jihar Katsina
Jami’an ‘yan sanda a jihar Katsina sun yi karin haske kan cafke wata mata da aka yi da harsasai masu tarin yawa a...
Jami’an DSS Sun Kama Matashiyar da ta yi Barazanar Kashe Kanta, Gawuna da Alƙalan...
Jami'an DSS Sun Kama Matashiyar da ta yi Barazanar Kashe Kanta, Gawuna da Alƙalan Ƙotun Kano
Jami'an DSS sun cafke matashiyar nan da ta yi barazanar hallaka Shettima, Gawuna da Alƙalan Ƙotun Kano kuma ta kashe kanta.
Fiddausi Ahmadu, 'yar kimanin...
Yancin Kai: Gwamnatin Tarayya ta Ayyana Ranar Litinin, 2 ga Watan Oktoba a Matsayin...
Yancin Kai: Gwamnatin Tarayya ta Ayyana Ranar Litinin, 2 ga Watan Oktoba a Matsayin Ranar Hutu
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 2 ga watan Oktoba a matsayin hutun ranar 'yancin kai.
Olubunmi Tunji-Ojo, ministan harkokin cikin gida, ne ya bayyana...
Ambaliya: An Gano Gawar Mutumin da Ruwa ya Tafi da Shi a Kwara
Ambaliya: An Gano Gawar Mutumin da Ruwa ya Tafi da Shi a Kwara
An gano gawar wani mutum mai shekara 47 wanda ambaliyar ruwa ta tafi da shi a Illorin, babban birnin jihar Kwara.
Lamarin ya faru ne kwanaki biyu da...
Farashin Kayan Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 31 a Najeriya – NBS
Farashin Kayan Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 31 a Najeriya - NBS
Hukumar kididdiga ta Najeriya ta ce farashin kayan abinci ya tashi zuwa kashi 31 a cikin watanni 12 da suka gabata farawa daga watan Yulin 2022 zuwa Yulin...
Jami’an Hukumar NDLEA Sun Lalata Tan 40 na Ganyen Tabar Wiwi
Jami'an Hukumar NDLEA Sun Lalata Tan 40 na Ganyen Tabar Wiwi
Jami'an hukumar hana sha ta fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce jami'anta sun lalata tan 40 na ganyen wiwi a jihar Ekiti da ke kudu maso yammacin...
Jami’ar Nnamdi Azikiwe za ta Kori Dalibai da Malamai Bisa Aikin Assha
Jami’ar Nnamdi Azikiwe za ta Kori Dalibai da Malamai Bisa Aikin Assha
An samu wata mummunar barna a jami’ar gwamnatin tarayya da ke jihar Anambra a kwanan nan, an yi kokarin gyara komai.
Ya zuwa yanzu, an bayyana yadda malaman jami’a...
Shugaba Tinubu ya Umarci Jami’an Tsaro su Kuɓutar da Sauran ɗaliban Jami’ar Tarayya da...
Shugaba Tinubu ya Umarci Jami'an Tsaro su Kuɓutar da Sauran ɗaliban Jami'ar Tarayya da ke Gusau
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci jami'an tsaron ƙasar su kuɓutar da sauran ɗalibai mata na Jami'an Tarayya da ke Gusau a jihar...
Mun yi Allah Wadai da Gungun Masu Jajayen Huluna “Kwankwasiyya” – Benson Anya
Mun yi Allah Wadai da Gungun Masu Jajayen Huluna "Kwankwasiyya" - Benson Anya
A ranar Laraba 20 ga watan Satumba ne aka yanke hukuncin kotu a shari'ar zaben gwamnan Kano.
Hukuncin ya tsige Gwamna Abba Kabir tare da tabbatar da Nasiru...
An Gurfanar da Mutanen da Ake Zargin Sanya wa Yara Tabar Wiwi a Cikin...
An Gurfanar da Mutanen da Ake Zargin Sanya wa Yara Tabar Wiwi a Cikin Fanke
Wasu mutaum biyu na fuskantar tuhuma kan yunkurin kisan kai a Afirka ta Kudu bayan da wasu yara kusan 90 suka kamu da rashin lafiya...