Gini Mai Hawa 20 ya Ruguje Kan Jama’a a Jihar Delta
Gini Mai Hawa 20 ya Ruguje Kan Jama'a a Jihar Delta
Mutane da dama sun samu raunuka yayin da wani gini mai hawa 20 ya kife a Asaba jihar Delta da yammacin Alhamis.
Ganau sun bayyana cewa lamarin ya faru ba...
An Kama Harsasai 7,500 da Tabar Wiwi ta N600m a Kebbi
An Kama Harsasai 7,500 da Tabar Wiwi ta N600m a Kebbi
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Kebbi ta ce ta kama motoci biyu ɗauke da harsasai 7,500 da kuma tabar wiwi da darajarta ta kai ta naira miliyan 600.
Mai...
An Kashe Mutane 586, Tare da Sace 369 a Watan Agusta a Fadin Najeriya...
An Kashe Mutane 586, Tare da Sace 369 a Watan Agusta a Fadin Najeriya – Rahoto
Aƙalla mutum 586 ne aka kashe tare da sace 369 a watan Agusta a fadin Najeriya, kamar yadda binciken cibiyar nazarin harkokin tsaro ta...
Mutanen da Aka Jikkata Ranar 7 ga Watan Satumba a Abuja, Sun Cancanci Samun...
Mutanen da Aka Jikkata Ranar 7 ga Watan Satumba a Abuja, Sun Cancanci Samun Tallafi da Kuma Adalci - DSS
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya ta ce tana ci gaba da bincike, kuma za ta riƙa fitar...
Ƙungiyar Ma’aikatan ƙera Motocin Amurka Sun Shiga Yajin Aiki
Ƙungiyar Ma'aikatan ƙera Motocin Amurka Sun Shiga Yajin Aiki
Ma'aikata fiye da 10,000 na kamfanonin ƙera motoci mafi girma a Amurka, sun shiga yajin aiki, bayan gaza cimma daidaito a kan ƙarin albashi da inganta walwalarsu.
Ƙungiyar ma'aikata ƙera motocin Amurka...
Dakarun Soji Sun Halaka ‘Yan Ta’adda a Dajin Sambisa da ke Jihar Borno
Dakarun Soji Sun Halaka 'Yan Ta'adda a Dajin Sambisa da ke Jihar Borno
Jami'an rundunar sojin Operation Haɗin Kai sun halaka 'yan ta'adda da dama a wani samame da suka kai dajin Sambisa.
Kakakin hukumar sojin sama ya bayyama cewa sojojin...
Adadin Yara da ke Rayuwa Cikin Tsananin Talauci a Duniya – UNICEF
Adadin Yara da ke Rayuwa Cikin Tsananin Talauci a Duniya - UNICEF
Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya fitar da wani rahoto da ke cewa kimanin yara miliyan 333 na rayuwa cikin kangin talauci a duniya.
Rahoton...
Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula a Kano Sun Rusa Shugabancin Rikon Kwarya da Waiya Yake...
Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula a Kano Sun Rusa Shugabancin Rikon Kwarya da Waiya Yake Jagoranta
Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula a Kano Sun sanar da rushen Shugabancin Rikon Kwarya Wanda Ibrahim Waiya yake Jagoranta.
A sanarwar da suka fitarmu yau a Kano,...
Badakalar N7trn: Ana Binciken Mutanen da ke da Alaka da Emefiele
Badakalar N7trn: Ana Binciken Mutanen da ke da Alaka da Emefiele
Abuja - Watakila nan da ‘yan kwanaki kadan mutanen Najeriya su ji labarin badakalar da za ta shiga cikin mafi girma a tarihin kasar nan.
Wani rahoton The Guardian ya...
Rema ya Lashe Kyautar Waka Mafi Shahara a Salon ‘Afrobeats’
Rema ya Lashe Kyautar Waka Mafi Shahara a Salon 'Afrobeats'
Matashin mawaki a Najeriya wanda ke tashe, Rema ya lashe kyautar waka mafi shahara a salon 'Afrobeats' saboda wakarsa mai suna 'Calm Down' a bukin karamma mawaka na MTV Video...