Zuwa Ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf…
Zuwa Ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf…
Ya mai girma Gwamna muna masu neman taimakon ka a matsayinmu na talakawanka a wannan gari na jahar Kano mai tarin albarka. Wannan taimako ne wanda ‘yan jahar Kano da Nigeria baki...
Aikin Hajji Zai Kara Tsada – Hukumar Kula da Alhazai ta kasa
Aikin Hajji Zai Kara Tsada - Hukumar Kula da Alhazai ta kasa
Hukumar kula da Alhazai a kasar nan ta tabbatar da za a karin kudi sosai wajen zuwa aikin hajji.
Shugaban NAHCON ya ce tsarin da CBN ta kawo na...
Yaran Asari Dokubo Sun Dira Harabar Kotun Zaɓen Shugaban ƙasa a Abuja
Yaran Asari Dokubo Sun Dira Harabar Kotun Zaɓen Shugaban ƙasa a Abuja
Yaran Asari Dokubo, tsohon shugaban tsagerun Neja Delta sun dira harabar kotun zaɓen shugaban ƙasa a Abuja.
Matasan ɗauke da alluna sun je kotun ne domin nuna goyon bayansu...
DSS ta Kama Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Kingsley Obiora
DSS ta Kama Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Kingsley Obiora
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta kama Kingsley Obiora, mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) mai kula da manufofin tattalin arziki.
Koda dai rundunar tsaron sirrin bata tabbatar da lamarin ba...
An Samu Raguwar Amfani da Man Fetur a Najeriya da Kaso 30 – Mele...
An Samu Raguwar Amfani da Man Fetur a Najeriya da Kaso 30 - Mele Kyari
Shugaban kamfanin NNPC, Mele Kyari ya bayyana cewa an samu raguwar amfani da man fetur a kasar da kaso 30.
Kyari ya ce wannan bai rasa...
Kamfanin Uber ya ƙaddamar da Baburan Haya Masu Amfani da Lantarki a Kenya
Kamfanin Uber ya ƙaddamar da Baburan Haya Masu Amfani da Lantarki a Kenya
Kamfanin Uber da ke gudanar da hayar abubuwan hawa a shafin intanet, ya ƙaddamar da baburan haya masu amfani da lantarki a birnin Nairobi na ƙasar Kenya,...
Janye Tallafin Fetur: Kungiyar ƙwadago za ta Shiga Yajin Aikin Gargaɗi
Janye Tallafin Fetur: Kungiyar ƙwadago za ta Shiga Yajin Aikin Gargaɗi
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC a Najeriya ta sanar da aniyar shiga yajin aikin gargaɗi na kwana biyu a kan matsin rayuwa da 'yan ƙasar ke ciki sakamakon janye tallafin...
‘Yan Ta’adda na Fito da Sabbin Dabarun Hare-Hare a Arewa Maso Yamma da Arewa...
'Yan Ta'adda na Fito da Sabbin Dabarun Hare-Hare a Arewa Maso Yamma da Arewa ta Tsakiya
Rundunar sojojin Najeriya ta fitar da wata sanarwa inda take cewa wasu 'yan ta'adda da ke kai hare-hare a shiyyar arewa maso yamma da...
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kai Farmaki Sansanin ‘Yan ta-da-ƙayar-Baya
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kai Farmaki Sansanin 'Yan ta-da-ƙayar-Baya
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kai wani farmaki Juma'a a sansanonin 'yan Boko Haram a Borno da kuma wasu haramtattun wuraren tace ɗanye mai a jahar Ribas .
Mai magana da...
Gyara: Gwamnatin Tarayya Zata Rufe Filin Jiragen Sama na Murtala Muhammed da ke Legas
Gyara: Gwamnatin Tarayya Zata Rufe Filin Jiragen Sama na Murtala Muhammed da ke Legas
Sabon ministan Shugaba Bola Ahmed Tinubu na sufurin jiragen sama da cigaban samaniya, Festus Keyamo, ya ce a rushe wurin ajiye jiragen sama na Dominion da...













