EFCC ta Mayar wa da ‘yar Birtaniya N25m da aka Damfare ta
EFCC ta Mayar wa da 'yar Birtaniya N25m da aka Damfare ta
Hukumar da ke Yaƙi da yi wa Tatalin Arzikin Najeriya Ta'annati EFCC ta mayar wa Christine Brown wata 'yar Birtaniya da aka yi zambata ta intanet, kudinta dala...
Jirgin ƙasa ya Take Ma’aikata 5 a Italiya
Jirgin ƙasa ya Take Ma'aikata 5 a Italiya
Ma'aikatan layin dogo biyar sun mutu, bayan wani jirgin kasa mai karfin gaske ya banke su a kasar Italiya.
Ma'aikatan dai na ɗauke ne da kayan aikin da za su yi amfani da...
Majalisar Wakilai za ta Binciki NAGWW Kan Kashe N81bn Wajen Dashen Itatuwa a Arewa
Majalisar Wakilai za ta Binciki NAGWW Kan Kashe N81bn Wajen Dashen Itatuwa a Arewa
Hukumar kula da shirin dashen itatuwa wanda aka fi sani da Great Green Wall Project na fuskantar bincike kan yadda ake zargin ta kashe naira biliyan...
Darajar Naira na Ci gaba da Faɗuwa
Darajar Naira na Ci gaba da Faɗuwa
A na ci gaba da nuna fargaba game da matakin Kamfanin Haƙar Mai na Najeriya, NNPC Limited, na nemo rancen dala biliyan 3 daga Bankin Afirka domin taimakawa wajen farfaɗo da kasuwar musayar...
Kifewar Kwale-Kwale: Mutane 6 Sun ɓace a Jihar Neja
Kifewar Kwale-Kwale: Mutane 6 Sun ɓace a Jihar Neja
Aƙalla fiye da fasinjoji shida ne aka bayyana cewa sun ɓace bayan da wani kwale-kwale ya kife da su a kogin Zamre a ƙaramar hukumar mulki ta Agwara da ke jahar...
Nan ba da Jimawa ba za a Fara Kiran Waya da na Bidiyo a...
Nan ba da Jimawa ba za a Fara Kiran Waya da na Bidiyo a Twitter - Musk
Mai kamfanin sada zumunta na X da a baya aka fi sani da Twitter Elon Musk ya ce nan ba da jimawa ba...
Alakar da ke Tsakanina da Tauraron Kwallon Kafa, Ahmed Musa – Ali Nuhu
Alakar da ke Tsakanina da Tauraron Kwallon Kafa, Ahmed Musa - Ali Nuhu
Ali Nuhu ya bayyana cewa Allah ne ya hada jininsu da tauraron kwallon kafa Ahmed Musa har suke abota.
Jarumin na Kannywood ya yi watsi da hasashen mutane...
Hukumar EFCC ta Kama ‘Yan Yahoo 23 a Sokoto
Hukumar EFCC ta Kama 'Yan Yahoo 23 a Sokoto
Jami'an hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) sun kama wasu matasa 23 bisa zargin zambatar mutane ta intanet da aka fi sani da 'Yahoo" a...
Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaɓa da Babban Jigon APC a Kaduna
Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaɓa da Babban Jigon APC a Kaduna
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaɓa da sakataren tsare-tsaren jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Kaduna.
Miyagun masu garkuwa da mutanen dai sun sace...
Dakarun ‘Yan Sanda Sun yi Musayar Wuta da ‘Yan Bindiga a Jihar Katsina
Dakarun 'Yan Sanda Sun yi Musayar Wuta da 'Yan Bindiga a Jihar Katsina
'Yan sanda sun yi musayar wuta da 'yan bindiga a jihar Katsina, sun samu gagarumin nasara ranar Jumu'a.
Kakakin yan sandan, ASP Aliyu Abubakar ya ce jami'ai sun...













