Hukumomi Sun Fara Bincike Kan Rushewar Gini Mai Hawa Bakwai a Legas
Hukumomi Sun Fara Bincike Kan Rushewar Gini Mai Hawa Bakwai a Legas
Hukumomi a Najeriya sun ce suna bincike kan wani gini mai hawa bakwai da ya rushe wanda ake aikinsa a jihar Legas.
An ceto mutum bakwai daga cikin ɓaraguzan...
Gwamnatin Norway ta Kori Jakadun Rasha 15 daga ƙasar
Gwamnatin Norway ta Kori Jakadun Rasha 15 daga ƙasar
Gwamnatin ƙasar Norway ta kori jakadun Rasha 15 bayan zargin su da leƙen asiri, kafin sallamarsu daga Norway.
Jami'an na aiki ne a ofishin jakadancin Rasha da ke Oslo babban birnin ƙasar...
Mifepristone: Kotu a Amurka ta Amince a Ci gaba da Amfani da Maganin Zubar...
Mifepristone: Kotu a Amurka ta Amince a Ci gaba da Amfani da Maganin Zubar da Ciki
Wata kotun ɗaukaka ƙara a Amurka ta dakatar da hukuncin da kotun Texas ta yi na ɗan lokaci, na dakatar da amfani da maganin...
Yadda Jami’an Tsaro a Birnin London Suka Tsare Peter Obi
Yadda Jami'an Tsaro a Birnin London Suka Tsare Peter Obi
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar LP ya ce jami’ai sun tsare tare da hantarar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar, Peter Obi a birnin London.
Mai magana da...
Ecowas ta yi Allah Wadai da Garkuwa da Yara 80 a Arewacin Najeriya
Ecowas ta yi Allah Wadai da Garkuwa da Yara 80 a Arewacin Najeriya
Kungiyar Tattalin Arzikin ƙasashen Afirka ta yamma ECOWAS ta yi Allah wadai da garkuwa da yara 80 a arewacin Najeriya cikin makon da ya gabata.
Mafi yawan waɗanda...
An Gurfanar da Tsohuwa Mai Shekaru 78 a Kotu Kan Laifin Fashi a Banki
An Gurfanar da Tsohuwa Mai Shekaru 78 a Kotu Kan Laifin Fashi a Banki
Ƴan sanda sun ce sun sake kama wata tsohuwa mai shekara 78 bisa zargin ta da yin fashi a wani banki a jihar Missouri.
Dama dai an...
Ƴan Fashi sun Kashe Sojojin Nijar 5
Ƴan Fashi sun Kashe Sojojin Nijar 5
Rahotanni na cewa sojojin Jamhuriyar Nijar guda biyar ne suka rasa ransu a jihar Agadez yayin da suke yi wa ayarin masu haƙar zinare rakiya.
Wasu mutane da ba a san ko su wane...
Ramadana: An Haramta wa Limamai Karanta Ƙur’ani Daga Wayar Hannu a Lokacin Sallolin Dare
Ramadana: An Haramta wa Limamai Karanta Ƙur’ani Daga Wayar Hannu a Lokacin Sallolin Dare
Ma’aikatar waƙafi da harkokin addinin Musulunci ta Kuwait ta haramta wa limamai karanta Alƙur’ani daga wayoyinsu na hannu a lokutan nafilfilun dare na watan Ramadana.
Jaridar Al...
Satar Wayar Android: Matasa Sun Cinna wa ɓarawo Wuta
Satar Wayar Android: Matasa Sun Cinna wa ɓarawo Wuta
Wani ɓarawo ya gamu da ajalin sa bayan wasu matasa sun cinna masa wuta a Cross River.
Ana zargin matashin mai ƙananan shekaru da laifin satar wayar salula ta Android ya arce...
Bayan Garkuwa da Mutane 85: ‘Yan Bindiga Sun Sassauta Kudin Fansa
Bayan Garkuwa da Mutane 85: 'Yan Bindiga Sun Sassauta Kudin Fansa
Ƴan bindigan da suka sace mutum 85 a jihar Zamfara sun sassauta kan kuɗin fansan da suka nemi a ba su.
Ƴan bindigan sun ce yanzu kowane mutum ɗaya dole...













