Home Taska Page 58

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gidauniyar AMG ta Ɗau Nauyin Karatun Gwarzuwar Alqur’ani, Aisha Abubakar har ta Gama Jami’a

0
Gidauniyar AMG ta Ɗau Nauyin Karatun Gwarzuwar Alqur’ani, Aisha Abubakar har ta Gama Jami’a   Daga Hannatu Sulaiman Abba AREWA AGENDA - Gidauniyar Aminu Magashi Garba ta ɗau nauyin karatun Aisha Abubakar wanda ta zo ta biyu a gasar karatun Al’kur’ani da...

Tabbas Ma’aikatan Lafiya Sun San Rashin Imanin ‘Yan Kwacen Waya

0
Tabbas Ma’aikatan Lafiya Sun San Rashin Imanin ‘Yan Kwacen Waya   Duk Wanda Ke Aiki a ‘Dakin Taimakon Gaggawa (Accident And Emergency) Zai Tabbatar Maka Cewa ‘Yan Kwacen Waya Ba Su Da Imani. Domin Ganin Yadda Yaran Su Ka Gama Nazartar...

Ku Aikata Wadannan Abubuwan Idan Sun Caka Muku Makami

0
Ku Aikata Wadannan Abubuwan Idan Sun Caka Muku Makami   1-Idan sun caka kuma sun zare a ko wanne ‘bangare ne a jikin bil’adama. Toh, ya zama wajibi ku yi gaggawar samun wani abu mai tsafta ku danne wajan domin sa...

Jihohin Arewa Maso Gabashin Najeriya da za su Samu Ruwan Sama Mai Karfin Gaske 

0
Jihohin Arewa Maso Gabashin Najeriya da za su Samu Ruwan Sama Mai Karfin Gaske    Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargadin samun ruwan sama mai karfi gaske da tsawa a wasu sassa na arewa maso gabashin Najeriya. Kakakin hukumar,...

Jirgin Ruwa ya Kife a Tekun Indiya ɗauke da Mutane 39

0
Jirgin Ruwa ya Kife a Tekun Indiya ɗauke da Mutane 39   Rahotanni da ke fitowa daga ƙasar China na nuna cewa wani jirgin ruwa na kamun kifi mai ɗauke da mutum 39 ya kife a tekun Indiya. Shugaba Xi Jinping ya...

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Ayarin Motocin Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya, An...

0
Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Ayarin Motocin Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya, An Kashe Mutane 4   Ƴan sanda a Najeriya sun ce ƴan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin ofishin jakadancin Amurka a ƙasar, inda aka kashe mutum...

Yawan Fararen Hula da Suka Rasa Rayukansu a Rikicin Sudan

0
Yawan Fararen Hula da Suka Rasa Rayukansu a Rikicin Sudan   Kungiyar likitoci a Sudan ta ce alkaluman fararen hula da suka mutu a rikicin ƙasar da ake ci gaba da yi, ya kai 822, tare da jikkata wasu mutum 3,215. Faɗan...

Adadin Kudin da Muke Buƙatar Domin Kai Kayan Agaji Sudan – MDD

0
Adadin Kudin da Muke Buƙatar Domin Kai Kayan Agaji Sudan - MDD   Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce tana buƙatar $3bn domin kai agaji zuwa Sudan. MDD ta ce ana sa ran mutum sama da rabin miliyan ne za su tsere daga...

Cin Zarafin ɗan Sanda: Rundunar Ƴan Sanda ta Tsare mawaki, Seun Kuti

0
Cin Zarafin ɗan Sanda: Rundunar Ƴan Sanda ta Tsare mawaki, Seun Kuti Rundunar 'yan sandan Najeriya a Legas ta ce ta kama mawaki, Seun Kuti bisa zargin cin zarafin wani jami'in ɗan sanda. Kakakin rundunar, Benjamin Hundeyin ya wallafa hoton mawakin...

Yadda Uwa ta Rasa Ranta a Kokarin Raba Faɗa Tsakanin ‘Ya’yanta Biyu

0
Yadda Uwa ta Rasa Ranta a Kokarin Raba Faɗa Tsakanin 'Ya'yanta Biyu   Wata mata mai suna Zainab Ibrahim ta rasa ranta a kokarin raba fada tsakanin 'ya'yanta maza biyu, Inusa da Usman. Duk da cewa babu cikakken bayani kan abin da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta