Guguwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 14 a Madagascar da Mozambique
Guguwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 14 a Madagascar da Mozambique
Akalla mutum 14 ne suka mutu, bakwai a Madagascar, bakwai kuma a Mozambique sakamakon wata mahaukaciyar guguwa.
Haka kuma adadin mutanen da guguwar Freddy ta shafa ya ƙaru zuwa 383,000...
Hukumar INEC ta Tabbatar da Sace Na’urar BVAS a Jihar Katsina da Delta
Hukumar INEC ta Tabbatar da Sace Na'urar BVAS a Jihar Katsina da Delta
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana cewa, a yanzu babban abin da 'yan daba suka mai da hankali akai shine na'urar BVAS.
An farmaki rumfunan zabe a...
‘Yan Daba Sun Tarwatsa Masu Zabe a Legas
'Yan Daba Sun Tarwatsa Masu Zabe a Legas
Jama'a sun shiga tashin hankali a yankin Ikate da ke jihar Lagas bayan wasu bata gari sun far masu a wajen zabe.
Yan daban sun lalata tare da sace kayan zabe bayan sun...
Hukumar EFCC ta Kama Mutane a Kaduna,Kano da Abuja Bisa Zargin Sayen Kuri’a
Hukumar EFCC ta Kama Mutane a Kaduna,Kano da Abuja Bisa Zargin Sayen Kuri'a
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC), ta kama wata mata da katunan zaɓe 18 a jihar Kaduna da kuma wasu a Kano da...
An Kama na Hannun Daman Kasurgumin Shugaban ‘Yan Bindigan Zamfara, Kachalla
An Kama na Hannun Daman Kasurgumin Shugaban 'Yan Bindigan Zamfara, Kachalla
Hukumar DSS ta sanar da cewa ta kama wasu masu yi wa yan bindigan Zamfara safara makamai.
Wanda aka kama din shine wani Aliyu Yahaya da ake ce na hannun...
Hukumar NDLEA ta ƙona Ganye Mai sa Maye Mai Nauyin kilogram 7,286
Hukumar NDLEA ta ƙona Ganye Mai sa Maye Mai Nauyin kilogram 7,286
Gabanin babban zaɓen Najeriya na 2023 da ke tafe a ranar Asabar, jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta NDLEA, ta bayyana lalata ganye mai sa...
Zaki ya Tsere a Afirka ta Kudu ya Shiga Gari
Zaki ya Tsere a Afirka ta Kudu ya Shiga Gari
Rundunar ‘yan sandan Afrika ta Kudu ta gargaɗi al’ummar wani yanki bayan da wani zaki ya tsere daga cikin wata mota da ake tafiya da ita a lardin Arewa maso...
Guguwa Mai ƙarfin Gaske na Daf da Afka wa Mozambique
Guguwa Mai ƙarfin Gaske na Daf da Afka wa Mozambique
Hukumomi a Mozambique na kafa matsugunai tare da shirye-shiryen kwashe mutane a yankunan da ke da hatsari a daidai lokacin da wata mahaukaciyar guguwa ke tinkarar ƙasar.
Guguwar mai ƙarfin gaske...
EU ta Haramta wa Ma’aikatanta Amfani da Manhajar TikTok
EU ta Haramta wa Ma'aikatanta Amfani da Manhajar TikTok
Hukumar gudanarwa ta Tarayyar Turai ta faɗa wa ma’aikanta da su cire manjahar TikTok mallakar ƙasar China daga wayoyinsu na aiki da sauran naurori saboda dalilan tsaro.
Mai magana da yawun hukumar...
Ambaliyar Ruwa ta yi Ajalin Mutane 36 a Brazil
Ambaliyar Ruwa ta yi Ajalin Mutane 36 a Brazil
Ambaliya da zabtarewar kasa sakamakon mamakon ruwan sama mai karfin gaske a birnin Sao Paulo na Brazil sun yi ajalin mutane 36.
Akwai kuma da dama da ake kyautata zaton sun makale...












