Babu Bukatar Dage Wa’adin 10 ga Watan Fabrairu na Daina Amfani da Tsoffin Kudi...
Babu Bukatar Dage Wa’adin 10 ga Watan Fabrairu na Daina Amfani da Tsoffin Kudi - Emefiele
Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya ce babu gudu babu ja da baya a wa'adin 10 ga watan Fabrairu na daina amfani da tsoffin kudi.
Emefiele...
Jami’an Haraji a Indiya Sun Kai Samame a ofishohin BBC da ke Kasar
Jami'an Haraji a Indiya Sun Kai Samame a ofishohin BBC da ke Kasar
Jami'an haraji a Indiya sun kai samame a ofishohin BBC da ke Delhi da Mumbai inda suka ce sun zo domin tantance takardu harajin ma'aikata.
Sun hana ma’aikata...
Mashako: Mutane 216 Sun Kamu da Cutar ta Hallaka 40 a Najeriya
Mashako: Mutane 216 Sun Kamu da Cutar ta Hallaka 40 a Najeriya
Cibiyar yaki da cututtuka ta najeriya ta tabbatar da cewa mutum 216 ne cutar mashako (diphtheria) ta kama a jihohin Kano da Yobe da Lagos da kuma Osun.
Sannan...
Sarkin Musulmai, Sa’ad Abubakar ya Bukaci Shugaba Buhari ya Dau Mataki Kan Sauya kudi
Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar ya Bukaci Shugaba Buhari ya Dau Mataki Kan Sauya kudi
Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, Muhammadu Sa’ad Abubakar, ya bukaci shugaban kasar Muhammadu Buhari da ya dauki matakan gaggawa na shawo kan wahalar da jama'a ke...
Ranar Masoya: Hukumar Yaki da HIV/AIDS a Najeriya ta Shawarci Matasa su Guji Sharholiyar...
Ranar Masoya: Hukumar Yaki da HIV/AIDS a Najeriya ta Shawarci Matasa su Guji Sharholiyar da za ta Kai su ga Kamuwa da Cutar
Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta Najeriya ta gargadi matasa da su gu ji...
Tanzania ta Haramta Amfani da Sanannen Littafin Yara a Makarantu Saboda Zargin Kare ‘Yancin...
Tanzania ta Haramta Amfani da Sanannen Littafin Yara a Makarantu Saboda Zargin Kare 'Yancin Masu Neman Jinsi Daya
Gwamnatin Tanzania ta haramta amfani da sanannen littafin yaran nan mai suna Diary of Wimpy Kid wajen koyarwa a makarantun kasar saboda...
Hukumar Lafiya ta Duniya za ta yi Taron Gaggawa Kan Cutar Marburg
Hukumar Lafiya ta Duniya za ta yi Taron Gaggawa Kan Cutar Marburg
Hukumar lafiya ta duniya ta ce za ta yi taron gaggawa a kan barkewar cutar Marburg a Jamhuriyar Equatorial Guinea da ke yankin tsakiyar Afirka.
Alkaluman hukuma sun nuna...
Gwamnatin Zamfara ta Kori Kungiyoyi Masu Zaman Kansu a Fadin Jihar
Gwamnatin Zamfara ta Kori Kungiyoyi Masu Zaman Kansu a Fadin Jihar
Gwamnatin Jihar Zamfara ta umarci dukkanin kungiyoyi masu zaman kansu da ke aiki a jihar su tattara su fice ba tare da bata wani lokaci ba.
Umarnin na cikin wata...
Gwamnatin Kwara za ta Hukunta duk Wanda ya Kara Kudin Jarrabawar NECO a Jihar
Gwamnatin Kwara za ta Hukunta duk Wanda ya Kara Kudin Jarrabawar NECO a Jihar
Gwamnatin Jihar Kwara da ke arewacin Najeriya ta ce za ta hukunta duk wani shugaban makarantar da ya karbi kudin da ya wuce naira 22,500 wanda...
Cutar Sankarau ta Hallaka Mutane 20 a Jihar Jigawa
Cutar Sankarau ta Hallaka Mutane 20 a Jihar Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a jihar.
Jigawa, jiha ce da ke kan iyakar Najeriya da...













