NAFDAC ta Gargaɗi Masu Sayen Magunguna a Hannun Masu Yawo a Kan Tituna da...
NAFDAC ta Gargaɗi Masu Sayen Magunguna a Hannun Masu Yawo a Kan Tituna da Akwaku
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Najeriya NAFDAC ta gargaɗi 'yan ƙasar da su daina sayen magunguna a hannun masu yawo a kan...
Dakarun Somaliya Sun ƙwato Gini Daga Hannun Mayaƙan Al-Shabab
Dakarun Somaliya Sun ƙwato Gini Daga Hannun Mayaƙan Al-Shabab
Kafofin yaɗa labaran Somaliya sun ce dakarun ƙasar sun yi wa wani ginin gwamnati a tsakiyar birnin Mogadishu ƙawanya, domin kawo ƙarshen mamayar da mayaƙan al-Shabab ta yi wa ginin.
Lamarin ya...
Za a Fuskanci Matsalar Ambaliyar Ruwa a Daminar 2023 – NEMA
Za a Fuskanci Matsalar Ambaliyar Ruwa a Daminar 2023 - NEMA
Hukumar agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta ce za a fuskanci matsalar ambaliyar ruwa a daminar 2023.
Shugaban hukumar, Mustapha Ahmed ne ya bayyana haka ranar Litinin a Abuja, lokacin...
Matasa 2 Jihar Kano Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gyaran Soakaway
Matasa 2 Jihar Kano Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gyaran Soakaway
Matasa biyu masu shekaru 17 da 27 sun rasa rayukansu a sakamakon shiga masan bandaki da suka yi a kasuwar Sabon Gari da ke Fagge a Kano.
An gano cewa, mai...
Kamfanin NAHCO ya Hana Jiragen Sama Sauka ko Tashi a Legas
Kamfanin NAHCO ya Hana Jiragen Sama Sauka ko Tashi a Legas
Legas - Kamfanin kula da sufurin jiragen sama na Najeriya, NAHCO, ya fada yajin aiki kan rashin karin albashi, ya hana jiragen sama sauka ko tashi a filin jirgin...
Rabi’u Kwankwaso ya yi Jimamin Mutuwar Farfesa Aminu Yusuf
Rabi'u Kwankwaso ya yi Jimamin Mutuwar Farfesa Aminu Yusuf
Jami’ar Jihar Kaduna ta KASU, ta rasa Farfesa Aminu Yusuf Usman a karshen makon da ya gabata.
Rabiu Musa Kwankwaso Masanin tattalin arzikin yana cikin ‘yan kwamitin yakin neman zabensa.
‘Dan takaran shugabancin...
DPO ya Yanke Jiki ya Mutu a Ofishinsa a Jihar Legas
DPO ya Yanke Jiki ya Mutu a Ofishinsa a Jihar Legas
Mutane da dama sun kadu da jin yadda wani DPO marabar Seme da ke jihar Legas, SP Mojeed Salami ya yanke jiki ya fadi tare da mutuwa a ofishinsa...
Gobara ta yi Sanadin Rasuwar Limami, Matarsa da Yaransa 2 a Zaria
Gobara ta yi Sanadin Rasuwar Limami, Matarsa da Yaransa 2 a Zaria
Wata mummunan gobara ta yi sanadin rasuwar wani mutum mai suna Mohammadu Sani, da matarsa Raulatu da yayansa guda biyu a Zaria.
Wasu mazauna unguwar sun bayyana cewa Sani...
Matar Aure Mai Shekaru 8 da Mijinta ta Nemi Kotu ta Raba Auranta
Matar Aure Mai Shekaru 8 da Mijinta ta Nemi Kotu ta Raba Auranta
Wata matar aure Muhibbat Lawal, mai 'ya'ya biyu ta shigar da bukatarta gaban kotu na raba aurenta mai shekaru takwas da mijinta, mai cusgunawa mata.
Dalilan da ta...
Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaba da Manoma a Jihar Osun
Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaba da Manoma a Jihar Osun
'Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu manoma biyu a yankin Ileogbo da ke jihar Osun.
Jaridar Premium Times a Najeriya ta ce an sace manoman a ranar...













