Akwai ‘Yan Siyasa da ke Aiki Tukuru Wajen Ganin Sun Bata Sunan Yusuf Bichi...
Akwai 'Yan Siyasa da ke Aiki Tukuru Wajen Ganin Sun Bata Sunan Yusuf Bichi - DSS
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta ce akwai 'yan siyasan da ke aiki tukuru wajen ganin sun bata sunan hukumar.
DSS ta ce, musamman...
NNPC Tana Tafka Asara Wajen Sayar da Mai Saboda Umarnin Gwamnatin Tarayya Kan Batun...
NNPC Tana Tafka Asara Wajen Sayar da Mai Saboda Umarnin Gwamnatin Tarayya Kan Batun Tallafi - Timipre Sylva
Karamin Ministan Fetur a Najeriya ya ce NNPC tana tafka asara wajen sayar da mai saboda umarnin gwamnatin Tarayya kan batun tallafi.
Timipre...
‘Yan Bindiga Sun Halaka Jami’an Tsaro a Harin da Suka Kai Jihar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Halaka Jami'an Tsaro a Harin da Suka Kai Jihar Kaduna
A wani hari da 'yan bindiga suka kai yankuna biyu na karamar hukumar Birnin Gwari na jihar Kaduna, 'yan bindiga sun halaka jami'an tsaro da dama a...
Abba Yusuf Bichi ya Magantu Kan Sabani Tsakanin Matar Shugaban Hukumar DSS da ‘Dan...
Abba Yusuf Bichi ya Magantu Kan Sabani Tsakanin Matar Shugaban Hukumar DSS da 'Dan Takarar NNPP na Jihar Kano
An samu sabani tsakanin mai dakin Darekta Janar na DSS da ‘dan takaran NNPP a filin jirgin sama.
Abba Yusuf Bichi ya...
Hankulan Jama’a Sun Tashi Bayan Matashi ya Kashe Matar Babansa
Hankulan Jama'a Sun Tashi Bayan Matashi ya Kashe Matar Babansa
Ana nuna damuwa kan yadda ake samun karuwar faɗa a cikin gida, al'amarin da ke kaiwa ga kisa tsakanin iyali.
Wannan na zuwa ne bayan da a jihohin Katsina da Kano...
Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta Kama Bokan da ya yi wa Mata Ciki
Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta Kama Bokan da ya yi wa Mata Ciki
Hukumar Hisbah ta jihar Kano a arewacin Najeriya ta kama wani boka da ake zargi da yi wa wata mata ciki bayan ta je wajen sa...
Kamaru na Fama da Karancin Man Fetur
Kamaru na Fama da Karancin Man Fetur
Masu ababen hawa a Kamaru sun sake shiga matsalar ƙarancin man fetur, karon farko a cikin sabuwar shekara.
Ga dukkan alamu, ƙarancin man ya zo ne bayan sanar da matakin ƙarin farashin man fetur...
Ambaliyar Ruwa: Amurka za ta Bayar da ƙarin Tallafin Dala Miliyan Biyar ga Najeriya
Ambaliyar Ruwa: Amurka za ta Bayar da ƙarin Tallafin Dala Miliyan Biyar ga Najeriya
Ƙasar Amurka za ta bayar da ƙarin tallafin dala miliyan biyar domin taimaka wa yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a faɗin Najeriya.
Tallafin ƙari ne kan...
Jerin Wayoyin da Manhaja Whatsapp za ta Daina Aiki a kansu a 2023
Jerin Wayoyin da Manhaja Whatsapp za ta Daina Aiki a kansu a 2023
Miliyoyin wayoyi a fadin duniya na gab da daina WhatsApp daga Junairun sabuwar shekara.
Masu amfani da wadannan wayoyi da zasu daina aiki su shirya tanadar sabuwar waya...
Na Daina Jin Dadin Rayuwa, Burina na Cika da Imani – Aminu Dantata
Na Daina Jin Dadin Rayuwa, Burina na Cika da Imani - Aminu Dantata
Fitaccen attajiri kuma jigon Arewa, Dantata ya ce babu abin da ya rage masa na jin dadin duniya a yanzu.
Dantata ya ce yana neman kowa ya yafe...













