Kamaru na Fama da Karancin Man Fetur

Masu ababen hawa a Kamaru sun sake shiga matsalar ƙarancin man fetur, karon farko a cikin sabuwar shekara.

Ga dukkan alamu, ƙarancin man ya zo ne bayan sanar da matakin ƙarin farashin man fetur da Shugaba Paul Biya ya yi a jawabinsa na sabuwar shekara.

Lamarin da ya sa abubuwa suka fara cakuɗewa tun ma kafin ƙarin ya fara aiki a hukumance.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here