Dakarun Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi Sun Halaka Kasurgumin Mai Garkuwa da Mutane da...
Dakarun Rundunar 'Yan Sandan Jihar Bauchi Sun Halaka Kasurgumin Mai Garkuwa da Mutane da 'Yan Bindiga 12
Gwarazan jami'an 'yan sanda sun samu nasarar sheke shugaban tawagar yan bindiga, Madaki Mansur, da wasu mambobin tawagarsa 12.
A wata sanarwa da kakakin...
Rundunar ‘Yan sanda ta Karyata Kai Hari Kotun Majistare a Jihar Imo
Rundunar 'Yan sanda ta Karyata Kai Hari Kotun Majistare a Jihar Imo
A Najeriya, rundunar ‘yan sandan jihar Imo da ke kudancin kasar, ta yi watsi da rahotannin da wasu kafafofin watsa labarai a kasar ke cewa ‘yan bindiga sun...
Kwale-Kwale Dauke da ‘Yan Gudun Hijirar Rohingya 150 ya Lalace a Tekun Andaman
Kwale-Kwale Dauke da 'Yan Gudun Hijirar Rohingya 150 ya Lalace a Tekun Andaman
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga kasashen da ke kusa da tekun Andama a kudu maso gabashin yankin Asiya, su taimakawa wani kwale-kwale da wuta ta...
Bikin Kirsimati da Sabuwar Shekara: FRSC ta Baza jami’anta a Sassa Daban-Daban
Bikin Kirsimati da Sabuwar Shekara: FRSC ta Baza jami'anta a Sassa Daban-Daban
Hukumar kiyaye hadurra ta Najeriya FRSC, ta sanar da aike jami'anta a sassa daban-daban na kasar domin sintiri a tituna a lokacin bukukuwan Kirismeti da na sabuwar shekara...
Rundunar Sojin Sama ta Kashe ‘Yan Bindiga a Zamfara
Rundunar Sojin Sama ta Kashe 'Yan Bindiga a Zamfara
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce hare-hare ta sama da ta ke kai wa maboyar 'yan bindiga sun hallaka gwammansu a jihar Zamfara da ke arewacin kasar.
Samame ta sama da...
Gobara ta yi Sanadin Ƙona Tankokin Dizal 5 a Kano
Gobara ta yi Sanadin Ƙona Tankokin Dizal 5 a Kano
An tafka mummunan asarar man dizal kimanin lita 20,400 a birnin Kano sakamakon gobara da ta tashi a Farawa Kwanar Yashi a ranar Talata.
Saminu Yusuf Abdullahi, mai magana da yawun...
‘Yan kasuwa a Dubai Sun Fara Kuka da Kewar ‘Yan Najeriya
‘Yan kasuwa a Dubai Sun Fara Kuka da Kewar ‘Yan Najeriya
‘Yan Najeriya ne kaso 18% na masu siyayya a shagunan kayan alatu a Dubai, a cewar ‘yan kasuwan da suka shiga jimamin rashin ‘yan Najeriya.
Hana ‘yan Najeriya bizan shiga...
Majalisar Afirka ta Kudu na Shirin Halasta Karuwanci
Majalisar Afirka ta Kudu na Shirin Halasta Karuwanci
Ministan shari'a' a Afirka ta Kudu, Ronald Lamola, ya ce ƙasar na shirin halasta yin karuwanci ta hanyar yi wa wani doka kwaskwarima.
Majalisar ƙasar ta amince da wata doka ta halasta ayyukan...
Babu Fashi Kan Sabon Tsarin Takaita Cire Kudi – Godwin Emefiele
Babu Fashi Kan Sabon Tsarin Takaita Cire Kudi - Godwin Emefiele
Babban bankin Najeriya, ya ce babu fashi kan sabon tsarinsa na takaitawa ɗaidaikun mutane cire kudi daga bankuna bayan kiraye-kiraye daga ko'ina a Najeriya cewar ya sake duba batun.
Gwamnan...
Jami’ar MAAUN, PRNigeria Sunyi Hadin Gwiwa don Horas da Daliban Jami’ar Aikin Jarida
Jami’ar MAAUN, PRNigeria Sunyi Hadin Gwiwa don Horas da Daliban Jami’ar Aikin Jarida
Mamallaki kuma Wanda ya sama da Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nigeria wato (MAAUN) Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya bukacin yin hadin Gwiwa da cibiyar PRNigeria...













