Home Taska Page 84

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

ENDSARS: Har Yanzu Ana Tsare da Wadanda Aka Kama a Lokacin Zanga-Zangar – Amnesty

0
ENDSARS: Har Yanzu Ana Tsare da Wadanda Aka Kama a Lokacin Zanga-Zangar - Amnesty   Kungiyar kare hakkin dan-Adam ta duniya Amnesty International ta ce, har yanzu ana tsare da wasu daga cikin wadanda aka kama a lokacin zanga-zangar neman rushe...

Amurka za ta Taimaka wa ‘Yan Najeriya da Ambaliyar Ruwa ta Shafa

0
Amurka za ta Taimaka wa 'Yan Najeriya da Ambaliyar Ruwa ta Shafa   Gwamnatin Amurka za ta bayar da taimakon da ya kai na dala miliyan 1 ga mutanen da ambaliya ta yi wa barna a Najeriya. Tallafin da za ta bayar...

Ukraine ta Nemi ‘Yan Kasarta da su Rage Yawan Amfani da Wutar Lantarki

0
Ukraine ta Nemi 'Yan Kasarta da su Rage Yawan Amfani da Wutar Lantarki     Ministan makamashin Ukraine ya ce jama’a sun fara rage yawan wutar lantarki da suke amfani da ita don kashin kansu saboda karancin wutar a fadin kasar. To amma...

An Buɗe Rijistar Karrama Zaƙaƙuran Matasan Arewa 30 Ƴan Ƙasa da Shekaru 30 Karo...

0
An Buɗe Rijistar Karrama Zaƙaƙuran Matasan Arewa 30 Ƴan Ƙasa da Shekaru 30 Karo na Farko - Taskar Nasaba Kafar yaɗa labarai ta Arewa Agenda haɗin guiwar Taskar Nasaba Jaridar PRNigeria da Daily Nigerian sun samar da wani dandamali na...

An Hallaka Mutum Biyu a Harin Coci a Jihar Kogi

0
An Hallaka Mutum Biyu a Harin Coci a Jihar Kogi   Wasu ɓata gari sun kai hari cocin Celestial da ke Lokoja, babban birnin Jihar Kogi, inda suka kashe mutum biyu tare kuma da jikkata wasu da dama. Shaidu sun bayyana Jaridar...

Jerin Sunayen ƙasashen Duniya da Yunwa ta yi wa Katutu Fiye da Najeriya

0
Jerin Sunayen ƙasashen Duniya da Yunwa ta yi wa Katutu Fiye da Najeriya   Sabon rahoto ya nuna cewa Najeriya ce ƙasa ta 103 daga cikin ƙasashe 121 masu yawan mutanen dake fama da yunwa a duniya. Wannan na nufin duk da...

Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Mota a Hanyar Bauchi

0
Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Mota a Hanyar Bauchi   Akalla mutum 11 ne suka mutu wasu tara kuma suka ji raunuka sakamakon wani hatsarin mota da ya auku ranar Asabar a daidai kauyen Hawan Jaki da ke Alkaleri...

Sayar da Abinci Lokacin Yajin Aikin ASUU: Dalibin Ajin Karshe a Jami’ar Danfodiyo ya...

0
Sayar da Abinci Lokacin Yajin Aikin ASUU: Dalibin Ajin Karshe a Jami'ar Danfodiyo ya Rasu   Wani dalibin ajin karshe a Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto, wanda kuma ke karanta aikin likita da tiyata, da ya koma sana'ar sayar da...

Malaman mu za su Fuskanci Wahala Wajen Komawa Jami’o’insu Saboda Basu da Kudin Mota...

0
Malaman mu za su Fuskanci Wahala Wajen Komawa Jami'o'insu Saboda Basu da Kudin Mota - Shugaban ASUU   Shugaban kungiyar malaman Jami'o'i ta Najeriya, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce mambobin kungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami'o'insu a ranar Litinin...

Babban Layin Wutar Lantarki na ƙasar ya Dauke Sau 98 Daga 2015 Zuwa 2022

0
Babban Layin Wutar Lantarki na ƙasar ya Dauke Sau 98 Daga 2015 Zuwa 2022   Wasu bayanai da Jaridar Punch ta samu daga kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya, sun nuna cewa ƙarfin wutar lantarki na kasar ya ragu da megawatt...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja