Trump ya Shigar da Karar Talabijin na CNN Gaban Kotu
Trump ya Shigar da Karar Talabijin na CNN Gaban Kotu
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya maka gidan Talabijin na CNN kotu bisa zargin bata masa suna.
Trump ya zargi sanannen gidan talabijin din na Amurka da bata masa suna, inda...
Abinda ya Faru da Siyama Mai Shekari 3 a Duniya
Abinda ya Faru da Siyama Mai Shekari 3 a Duniya
Siyama ta rasu ranar Alhamis 29-09- 2022 kimanin karfe 4 na yamma a dalilin Fyade da wanda ake tuhuma wani Idi (Baba Idi) mai shekaru kimanin 40 zuwa sama, dake...
Kotun Kolin Indiya ta Bawa Mata Damar Zubar da Ciki
Kotun Kolin Indiya ta Bawa Mata Damar Zubar da Ciki
Kotun Kolin Indiya ta ce dukkan mata ciki har da marasa aure suna iya zubar da ciki ko da juna biyun ya haura mako 24.
Hukuncin kotun ya zo ne baya...
Kashe Sojoji: ‘Yan Najeriya Sun Nuna Bacin Rai Kan Bidiyon da ke Yawo a...
Kashe Sojoji: 'Yan Najeriya Sun Nuna Bacin Rai Kan Bidiyon da ke Yawo a Shafukan Sada Zumunta
Wani bidiyo da aka yada a shafukan sada zumunta yana nuna gawawwakin sojojin da aka ba da rahoton cewa 'yan bindiga ne suka...
Sunayen Lauyoyi 62 da Suka Kai Matsayin SAN
Sunayen Lauyoyi 62 da Suka Kai Matsayin SAN
Kwamitin LPPC na malaman shari’a ya amince da karin matsayin wasu Lauyoyi zuwa matsayin SAN.
Sakatariyar kwamitin, Hajo Bello ta bada sanarwar hakan bayan wani zaman LPPC da aka yi a kotun koli.
A...
Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin ‘Yan Kasar da Suka...
Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin 'Yan Kasar da Suka Ci Bashin Gwamnati
Babban Bankin Najeriya ya ce zai fara cire kudi daga asusun bankin 'yan Najeriyan da suka taba cin bashin gwamnati na noma.
Hakzalika, bankin...
Ba Zai Yiwu Gwamnatin Buhari ta ba ASUU Abin da Babu Shi ba, Don...
Ba Zai Yiwu Gwamnatin Buhari ta ba ASUU Abin da Babu Shi ba, Don Haka su yi Hakuri - Ngige
Yayin da yajin aikin ASUU ke kara kamari, gwamnatin Najeriya na ta tunanin hanyoyin da za a kawo.
mafita Kakakin majalisar...
Kotu ta Dage Sauraron Shari’ar ‘Dan China da ya Kashe Budurwarsa a Kano
Kotu ta Dage Sauraron Shari'ar 'Dan China da ya Kashe Budurwarsa a Kano
Babbar kotun jihar Kano ta dage sauraron shari'ar dan China, Geng Quangrong, wanda ake zargi da kashe budurwarsa yar Kano.
Justis Sanusi Ado Ma’aji ya dage sauraron karar...
Zakuna Sun Afkawa ‘Yan Ta’adda a Mozambique
Zakuna Sun Afkawa 'Yan Ta'adda a Mozambique
Jami'an tsaro a kasar Mozambique sun bayyana yadda zakuna suka yi kalace da wasu 'yan ta da kayar baya.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an samu wata kungiyar 'yan ta'adda da ke...
An Gano Maboyar ‘Yan Bindiga a Kaduna, An Ceto Mutane 3 da Suka Sace
An Gano Maboyar 'Yan Bindiga a Kaduna, An Ceto Mutane 3 da Suka Sace
'Yan bindiga sun sha ragargaza a hannun sojojin Najeriya yayin da aka gani maboyarsu a jihar Kaduna.
An ceto mutum uku da tsageru suka sace, an kuma...













