‘Yan Sandan Jihar Jigawa Sun Kama Mutane 2 da Ake Zargi da Garkuwa da...
'Yan Sandan Jihar Jigawa Sun Kama Mutane 2 da Ake Zargi da Garkuwa da Mahaifiyar Sanata Abdulkarim Abdulsalam
Jigawa - Yan sanda a Jihar Jigawa sun kama mutane biyu da ake zargi da kashe jami'in hukumar shige da fice da...
Jami’an NDLEA Sun Kama Matafiya 2 Dauke da Bindigogi 18 da Harsasai 1,300
Jami'an NDLEA Sun Kama Matafiya 2 Dauke da Bindigogi 18 da Harsasai 1,300
Jami'an tsaro sun kama wasu matafiya biyu dauke da bindigogi goma sha takwas da harsasai sama da 1,300.
Jami'an NDLEA na binciken motocin ne don duba ko safarar...
Sarkin Yarbawa ya Gargaɗi Gwamnatin Tarayya Game da Yajin Aikin ASUU
Sarkin Yarbawa ya Gargaɗi Gwamnatin Tarayya Game da Yajin Aikin ASUU
Babban Sarkin yarbawa, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, ya gargaɗi gwamnatin tarayya game da yajin aikin ASUU.
Basaraken ya bukaci FG ta gaggauta magance yajin aikin don dakile...
Ina Danasanin Cire Al’aurata ‘Daya – Mata-Maza
Ina Danasanin Cire Al'aurata 'Daya - Mata-Maza
Wata kyakkyawar budurwa ta bayyana damuwarta a TikTok bayan ta cire daya daga cikin al’aurarta
Matashiyar mai suna @Ifyberry1 a TikTok ta yi ikirarin cewa an haifeta da al’aurar namiji da mace.
Ify ta ce...
Cutar Annobar Ebola ta Sake Barkewa a Uganda
Cutar Annobar Ebola ta Sake Barkewa a Uganda
Wani matashi da ya kamu da cutar ebola a kasar Uganda ya rasu, yayin da jami'an lafiya suka tabbatar da sake barkewar wannan annoba.
Ministan lafiyan Uganda ya fada wa manema labarai cewa...
Amai da Gudawa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 12 a Sansanin Tsoffin Mayakan Boko...
Amai da Gudawa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 12 a Sansanin Tsoffin Mayakan Boko Haram
Annobar amai da gudawa ta yi sanadin mutuwar wani adadi na mazauna sansanin Shokari da aka tsugunnar da tsoffin mayakan Boko Haram da iyalansu a...
Shimfida Bututun Iskar Gas: Najeriya da Morocco Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar
Shimfida Bututun Iskar Gas: Najeriya da Morocco Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar
Kasashen Morocco da Najeriya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar da za ta bayar da damar shimfida bututun iskar gas daga Najeriya zuwa Morocco.
Aikin na tsawon kilomita 7,000 zai...
Harajin Basu Kariya: ‘Yan Bindiga Sun Karbi N19m da Kwale-Kwale a Kauyukan Zamfara
Harajin Basu Kariya: 'Yan Bindiga Sun Karbi N19m da Kwale-Kwale a Kauyukan Zamfara
Yan bindiga suna cigaba da cin karensu babu babbaka a wasu yankuna na Jihar Zamfara da sauran jihohin arewa maso yamma da tsakiya.
Rahotanni sun nuna cewa yan...
Rasha ta yi Martani Kan Rashin Gayyatarta Jana’izar Sarauniya Elizabeth
Rasha ta yi Martani Kan Rashin Gayyatarta Jana'izar Sarauniya Elizabeth
Jami'an ma'aikatar diflomasiyyan kasar Rasha sun ce rashin gayyatarsu jana'izar Sarauniya Elizabeth bai dace ba.
Gwamnatin ta Rasha tace ofishin jakadancin Birtaniya ta aike mata da sakon daliln rashin gayyatarsu.
Masarauta da...
Kuma Dai, Kotu ta Dage Zaman Gwamnatin Tarayya da ASUU
Kuma Dai, Kotu ta Dage Zaman Gwamnatin Tarayya da ASUU
Kotun Ma'aikata Ta Kasa ta dage zaman karar da gwamnatin tarayya ta shigar kan kungiyar Malaman Jami'a (ASUU) zuwa ranar Litinin 19 ga Satumba, 2022.
A zaman da akayi ranar Juma'a,...













