Home Taska Page 93

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gobara ta Tashi a Majalisar Dokokin Jihar Kogi

0
Gobara ta Tashi a Majalisar Dokokin Jihar Kogi   Rahotanni daga jihar Kogi a arewa ta tsakiyar Najeriya na cewa gobara ta tashi a majalisar dokokin jihar. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa gobarar ta tashi ne da safiyar yau Litinin, sai...

ɗan Majalisar Dokokin Jihar Katsina ya Rasu a Saudiyya

0
ɗan Majalisar Dokokin Jihar Katsina ya Rasu a Saudiyya   Wani ɗan majalisar dokokin jihar Katsina a arewa maso yammacin Najeriya, Dr Ibrahim Aminu Kurami, ya rasu a Saudiyya. Ɗan majalisar mai wakilar mazaɓar ƙaramar hukumar Bakori ya je Saudiyyan ne don...

Gidauniyar Aminu Magashi ta Bada Tallafin Keken Guragu a Kwalejin Sa’adatu Rimi

0
Gidauniyar Aminu Magashi ta Bada Tallafin Keken Guragu a Kwalejin Sa'adatu Rimi   Gidauniyar ta Aminu Magashi ta bada tallafin keken Guragu a kwalejin sa'adatu Rimi Dake jihar kano Hakan ya biyo bayan wani malami dake koyarwa a kwalejin mai suna malam...

Shahararren Malamin Islama a Jihar Kwara ya Rasu Sakamokon Ambaliyar Ruwa

0
Shahararren Malamin Islama a Jihar Kwara ya Rasu Sakamokon Ambaliyar Ruwa   Wani shahararren Malamin Islama a jihar Kwara, Sheikh Abdulganiyu Nuraini, ya rasu sakamakon Ambaliyar ruwa. Bayanai sun nuna cewa ruwan ya yi awon gaba da motar Malamin tare da wasu...

Gwamnatin Tarayya ta Shigar da Kamfanin Meta a Kotu

0
Gwamnatin Tarayya ta Shigar da Kamfanin Meta a Kotu   Gwamnatin tarayyar Najeriya ta shigar da kamfanin Meta Platforms Incorporated a kotu a Abuja tana neman a biya ta N30bn. Gwamnatin ta yi karar Kamfanin Meta wacce ta mallaki Facebook, Instagram da...

Shugaba Buhari ya Samu Tattaba Kunne ta Farko

0
Shugaba Buhari ya Samu Tattaba Kunne ta Farko Iyalan shugaban kasa Muhammadu Buhari sun samu karuwa, sun samu tattaba kunne ta farko. Jikar shugaban kasar, Aisha Mukhtar wacce ta aure Khalid Wambai a shekarar bara ta haifi kyakkyawar diyarta mace. Aisha diyace...

Magidanci ya Mutu Bayan Shan Kwalaben Burkutu Guda 9 a Plateau

0
Magidanci ya Mutu Bayan Shan Kwalaben Burkutu Guda 9 a Plateau   Wani magidanci a karamar hukumar Bokkos ta Jihar Plateau ya rasu bayan shan kwalaben burkutu guda 9 a Plateau. Rahotanni sun bayyana cewa mutumin da ba a bayyana sunansa ba...

Mutane 4 Sun Rasa Rayukansu a Jihar Kogi Bayan Cin Amala

0
Mutane 4 Sun Rasa Rayukansu a Jihar Kogi Bayan Cin Amala   Rahotanni daga garin Mopa da ke jihar Kogi a Najeriya, na cewa wasu mutum hudu yan gida daya sun mutu, bayan kammala cin Amala. Mutanen sun hada da mahaifi da...

Trump ya Shigar da Karar Talabijin na CNN Gaban Kotu

0
Trump ya Shigar da Karar Talabijin na CNN Gaban Kotu   Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya maka gidan Talabijin na CNN kotu bisa zargin bata masa suna. Trump ya zargi sanannen gidan talabijin din na Amurka da bata masa suna, inda...

Abinda ya Faru da Siyama Mai Shekari 3 a Duniya

0
Abinda ya Faru da Siyama Mai Shekari 3 a Duniya Siyama ta rasu ranar Alhamis 29-09- 2022 kimanin karfe 4 na yamma a dalilin Fyade da wanda ake tuhuma wani Idi (Baba Idi) mai shekaru kimanin 40 zuwa sama, dake...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta