Home Taska Page 94

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sunayen Lauyoyi 62 da Suka Kai Matsayin SAN

0
Sunayen Lauyoyi 62 da Suka Kai Matsayin SAN   Kwamitin LPPC na malaman shari’a ya amince da karin matsayin wasu Lauyoyi zuwa matsayin SAN. Sakatariyar kwamitin, Hajo Bello ta bada sanarwar hakan bayan wani zaman LPPC da aka yi a kotun koli. A...

Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin ‘Yan Kasar da Suka...

0
Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin 'Yan Kasar da Suka Ci Bashin Gwamnati   Babban Bankin Najeriya ya ce zai fara cire kudi daga asusun bankin 'yan Najeriyan da suka taba cin bashin gwamnati na noma. Hakzalika, bankin...

Ba Zai Yiwu Gwamnatin Buhari ta ba ASUU Abin da Babu Shi ba, Don...

0
Ba Zai Yiwu Gwamnatin Buhari ta ba ASUU Abin da Babu Shi ba, Don Haka su yi Hakuri -  Ngige   Yayin da yajin aikin ASUU ke kara kamari, gwamnatin Najeriya na ta tunanin hanyoyin da za a kawo. mafita Kakakin majalisar...

Kotu ta Dage Sauraron Shari’ar ‘Dan China da ya Kashe Budurwarsa a Kano

0
Kotu ta Dage Sauraron Shari'ar 'Dan China da ya Kashe Budurwarsa a Kano   Babbar kotun jihar Kano ta dage sauraron shari'ar dan China, Geng Quangrong, wanda ake zargi da kashe budurwarsa yar Kano. Justis Sanusi Ado Ma’aji ya dage sauraron karar...

Zakuna Sun Afkawa ‘Yan Ta’adda a Mozambique

0
Zakuna Sun Afkawa 'Yan Ta'adda a Mozambique   Jami'an tsaro a kasar Mozambique sun bayyana yadda zakuna suka yi kalace da wasu 'yan ta da kayar baya. Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an samu wata kungiyar 'yan ta'adda da ke...

An Gano Maboyar ‘Yan Bindiga a Kaduna, An Ceto Mutane 3 da Suka Sace

0
An Gano Maboyar 'Yan Bindiga a Kaduna, An Ceto Mutane 3 da Suka Sace   'Yan bindiga sun sha ragargaza a hannun sojojin Najeriya yayin da aka gani maboyarsu a jihar Kaduna. An ceto mutum uku da tsageru suka sace, an kuma...

Likitan Bogi ya Shiga Hannu Bayan Halaka Majinyaci Yayin Tiyata a Jihar Bauchi

0
Likitan Bogi ya Shiga Hannu Bayan Halaka Majinyaci Yayin Tiyata a Jihar Bauchi   Jami'an tsaro a jihar Bauchi sun kama wani Andrew Godwin da ake zargi likitan bogi kan halaka wani majinyaci yayin tiyata. Rahotanni daga garin Bogoro sun bayyana cewa...

Ba ka da Aiki Sai na Tambayar Abinci ba Tare da Fita Aiki ko...

0
Ba ka da Aiki Sai na Tambayar Abinci ba Tare da Fita Aiki ko Kawo Gudunmawar Komai ba - Mata ga Mijinta   Wata mata ta ja hankali sosai a TikTok bayan ta gabatarwa mijinta da kwano babu abinci a ciki...

Sakataren Jam’iyyar LP na Jihar Kano ya Sauya Sheka Zuwa APC

0
Sakataren Jam'iyyar LP na Jihar Kano ya Sauya Sheka Zuwa APC   Bashir Ahmad, Hadimin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari yace jam'iyya mai mulki ta ƙara karfi a mahaifarsa jihar Kano. A cewarsa, Sakataren jam'iyyar Labour Party (LP) ya sauya sheka zuwa APC,...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Sojoji 5 a Anambra

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Sojoji 5 a Anambra Yan bindiga sun farmaki al'ummar yankin Umunze da ke karamar hukumar Orumba ta kudu a jihar Anambra. Maharan da suka bude wuta sun halaka jami'an sojoji biyar da wani dan farar hula...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno