Home Taska Page 91

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kungiyar ASUU za ta yi Zaman Tattaunawa Don Yanke Shawara Kan Dawowa Bakin Aiki

0
Kungiyar ASUU za ta yi Zaman Tattaunawa Don Yanke Shawara Kan Dawowa Bakin Aiki   Gwamnatin Najeriya na ci gaba da kai ruwa rana da kungiyar ASUU don kawo karshen yajin aikin da suke yi. Majalisar zartaswar kungiyar ASUU za ta yi...

Ayarin Motoccin Kakakin Majalisar Osun Sun yi Hatsari, Mutane da Dama Sun Jigata

0
Ayarin Motoccin Kakakin Majalisar Osun Sun yi Hatsari, Mutane da Dama Sun Jigata   Mummunan hatsari ya faru tsakanin wata mota da motoccin ayarin kakakin majalisar jihar Osun, Mr Timothy Owoeye a Osogbo-Illesha. Shaidun gani da ido sun ce wata mota ce...

An Kama Matashi da Wandon Al’adan Mata a Jihar Ogun

0
An Kama Matashi da Wandon Al'adan Mata a Jihar Ogun   Wani matashi da ake zargin dan kungiyar asiri ne ya shiga hannun jami'an tsaron Amotekun. Har yanzu ana fama da matsalar yin amfani da kayan al'adan yan mata wajen tsafe-tsafe. Jami'an hukumar...

Ƴan Bindiga Sun Hallaka Mutane Biyu a Katsina

0
Ƴan Bindiga Sun Hallaka Mutane Biyu a Katsina   Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da cewa ƴan fashi sun kashe mutum biyu lokacin da suka kai hari a wani ƙauye da ke ƙaramar hukumar...

Almundahana: Kotu ta Wanke Saminu Turaki

0
Almundahana: Kotu ta Wanke Saminu Turaki   Wata babbar kotun tarayya da ke zama a garin Dutse ta wanke tsohon gwamnan jihar Jigawa Saminu Turaki daga tuhumar da hukumar EFCC ke yi masa ta almundahana da kuɗi naira biliyan 8.3. Hukumar yaƙi...

Shugaban Uganda ya Haramta wa Masu Maganin Gargajiya Jinyar Masu Ebola a Fadin ƙasar

0
Shugaban Uganda ya Haramta wa Masu Maganin Gargajiya Jinyar Masu Ebola a Fadin ƙasar   Shugaban ƙasar Uganda Yoweri Musaveni ya gargaɗi masu maganin gargajiya su daina karɓar masu Ebola da sunan yi masu magani. Hakan na zuwa ne bayan da wani...

Bam ya Kashe Sojoji 18 a Syria

0
Bam ya Kashe Sojoji 18 a Syria   Rahotanni daga Syria na cewa bam da aka tayar a jikin wata bas ya kashe akalla sojoji 18. Bam ɗin ya fashe ne a wajen Damascus yau da safe, kuma baya ga rasa rai...

Akwai Yuwuwar Samun ƙarin Ambaliyar Ruwa – NiMet

0
Akwai Yuwuwar Samun ƙarin Ambaliyar Ruwa - NiMet   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa har yanzu halin ambaliyar ruwan da aka shiga bai kare ba. Yankunan Arewa maso yamma, da arewa ta tsakiyane suka fi samun barazanar Ambaliyar a wannan shekarar. Hukumar kula...

Ghana ta Ceto ‘Yan Najeriya 21 Daga Hannun Masu Safarar Mutane

0
Ghana ta Ceto 'Yan Najeriya 21 Daga Hannun Masu Safarar Mutane   Ghana ta mayar da ƴan Najeriya 21 gida, bayan ceto su daga hannun masu safarar mutane a Accra babban birnin kasar. A ranar Talatar da ta gabata ne mahukuntan na...

Cutar Kwalara ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 117 a Malawi

0
Cutar Kwalara ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 117 a Malawi   Yawan masu kamuwa da cutar kwalara a Malawi ya ninka sau uku a cikin wata biyu, inda hukumomi ke fafutikar yadda za su shawo kan matsalar. Ya zuwa yanzu, ɓarkewar kwalarar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta