Matar da ta yi Kokawa da Damisa Domin Ceto ‘Danta da Indiya
Matar da ta yi Kokawa da Damisa Domin Ceto 'Danta da Indiya
Indiya - Wata mahaifiya ta yi kokawa da damisa da hannunta domin ceto danta mai rarafe daga bakin damisa, kamar yadda jami'ai suka sanar ranar Laraba, rahoton Channels...
Mata 4 Sun Rasa Rayukansu Bayan Kifewar Kwale-Kwale a Jigawa
Mata 4 Sun Rasa Rayukansu Bayan Kifewar Kwale-Kwale a Jigawa
Rundunar 'yan sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wata yarinya 'yar wata bakwai da wasu mata hudu bayan da kwale-kwalen su ta kife a karamar hukumar Guri.
Mai magana da...
‘Yan Fashi da Makami Sun Kaiwa Bankuna 3 Farmaki a Jihar Kogi
'Yan Fashi da Makami Sun Kaiwa Bankuna 3 Farmaki a Jihar Kogi
Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi a ranar Laraba ta tabbatar da cewa wasu ‘yan fashi da makami sun kai farmaki a wasu bankunan jihar a ranar Talata.
Edward Egbuka,...
An Kama Mace Mai Shekaru 44 Kan Zargin Satar Yara 15 a Jihar Ribas
An Kama Mace Mai Shekaru 44 Kan Zargin Satar Yara 15 a Jihar Ribas
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta kama wata mata mai shekara 44 kan zargin satar yara 15 a kudancin Jihar Ribas ta ƙasar.
Ƴan sanda sun ce an...
Hukumar NDLEA ta ƙwace Motocin Alfarma 249 da Toshe Asusun Banki 600
Hukumar NDLEA ta ƙwace Motocin Alfarma 249 da Toshe Asusun Banki 600
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙwace kadarori akalla 286 da asusun banki 600 na wasu mutane da ke tu'amalli da kwayoyi tsakanin watan Janairun 2021...
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 7 a Koriya ta Kudu
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 7 a Koriya ta Kudu
Mutum bakwai sun mutu a Koriya ta Kudu bayan ambaliya ta janyo nutsewar su a wani wurin ajiye motoci na karkashin kasa.
Mutanen sun je ne domin daukar motocin...
Hari Kan Motar Bas ya Kashe Mutane 6 a Kamaru
Hari Kan Motar Bas ya Kashe Mutane 6 a Kamaru
Akalla mutum shida suka mutu sannan takwas kuma suka jikkata a wani hari kan motar bas da ake zargin 'yan bindiga da kaiwa a Kudancin Kamaru jiya Talata.
Kungiyoyin 'yan aware...
Ana Haifar Jarirai 8,933 a Cikin Mako Daya a Saudiyya
Ana Haifar Jarirai 8,933 a Cikin Mako Daya a Saudiyya
Ma'aikatar lafiya ta Saudiyya ta bayyana cewa jarirai 8,933 ne aka haifa cikin mako daya a kasar.
Ma'aikatar ta ce alkaluman sun kama daga ranar 23 ga watan Agusta zuwa 30...
Kungiyar Dillacin Man Fetur ta Arewacin Najeriya ta Tafi Yajin Aiki
Kungiyar Dillacin Man Fetur ta Arewacin Najeriya ta Tafi Yajin Aiki
A yau ne Kungiyar masu dillacin man fetur na arewacin Najeriya suka fara yajin aiki, bayan da suka zargi hukumomin da ke kula da safarar man fetur ta ruwa...
Gwamnatin Tarayya ta Bankaɗo Kadarori 14 Mallakar Abba Kyari
Gwamnatin Tarayya ta Bankaɗo Kadarori 14 Mallakar Abba Kyari
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bankaɗo wasu kadarori 14 mallakar tsohon shugaban rundunar tattara bayanan sirri ta hukumar 'yan sandan kasar DCP Abba Kyari.
Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito cewa kadarorin sun...