Musulma ta lashe kujerar majalisar wakilan Amurka daga jihar Minnesota, Ilhan Omar wadda ta yi takarar a jam’iyyar adawa ta Democrat, ‘yar asalin kasar Somaliya ce, kuma ta doke Jennifer Zielinski ta jam’iyyar Republican ne a zaben rabin wa’adi da aka yi ranar Talata.

BBCHAUSA.COM

The post Ilham Omar: Musulmar da ta lashe zaben majalisar dokokin Amurka appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here