Kaɗan Daga Cikin Sakamakon Zabe

 

Sakamakon zabe sun fara fitowa daga runfunan zabe da dama a fadin tarayya. An rufe tantance masu niyyar zabe a karfe 2:30 na rana bisa tsarin INEC. Ku biyo nan don samun sakamako da duminsu daga runfunan zabe.

Sakamakon zaben runfar gidan diyar Tinubu Ikeja (Sunday Adigun) – PU 047, Ward 3

APC – 65

PDP – 2

LP – 24

Peter ya lallasa Tinubu da Atiku a rumfar cikin fadar shugaban kasa Labarin da ke shigo mana ya bayyana cewa, Peter Obi ne ya ci zabe a rumfa ta 131 da ke kusa Pilot Gate a gidan gwamnati.

Ga sakamakon kamar haka:

LP – 17

APC – 6

PDP – 3

Peter ya lallasa Tinubu da Atiku a rumfar cikin fadar shugaban kasa Labarin da ke shigo mana ya bayyana cewa, Peter Obi ne ya ci zabe a rumfa ta 131 da ke kusa Pilot Gate a gidan gwamnati.

Ga sakamakon kamar haka:

LP – 17

APC – 6

PDP – 3

Sakamakom zabe daga PU O52, Ward 3, Ikeja, jihar Legas Peter Obi ya lashe akwatun kusa da mazabar Tinubu a Legas

LP – 9

APC – 8

PDP – 2

Sakamakon zabe daga Ward 3, rumfa ta 85 a Alausa ta Ikeja a jihar Legas Sakamakon zabe daga rumfar da Bola Tinubu ya kada kuri’arsa:

APC – 33

PDP – 1

YPP – 1

LP – 8

 

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here