Yaduwar Korona: Kasashen da Suka Hana Shigowa Daga Ingila
Akalla kasashe 45 ne suka dakatar da jiragen sama daga Ingila yayinda kasar ke samun karuwar wadanda suka kamu da cutar korona a sabon rukunin bullar ta.
An tattaro cewa wani sabon rukuni na annobar ya karade fadin kudancin Ingila.
Channels TV ta ruwaito cewa tuni Scotland ta rufe iyakarta da sauran Ingila.
Legit.ng ta ruwaito cewa kwamitin fadar Shugaban kasa kan COVID-19 a ranar Litinin, 21 ga watan Disamba, ya ce hukumomin Najeriya na sane da kira ga haramta tafiye-tafiyen kasashen waje sakamakon gano barkewar cutar a wasu kasashe.
Boss Mustapha, Shugaban kwamitin PTF kuma sakataren gwamnatin tarayya, ya yi bayanin cewa kwamitin da hukumomin jiragen sama da na lafiya, ciki harda kungiyar lafiya ta duniya (WHO), na zuba idanu sosai kan lamarin.
Read Also:
Ga wasu daga cikin kasashen da suka haramta shigowa daga Ingila a kasa:
1. France
2. Germany
3. Spain
4. Portugal
5. India
6. Poland
7. Hong Kong
8. the Netherlands
9. Ireland
10. Italy
11. Russia
12. Finland
13. Austria
14. Switzerland
15. Baltic nations Estonia,
16. Latvia
17. Lithuania
18. Hungary
19. Luxembourg
20. Balkans
21. Croatia
22. Macedonia
23. Albania
24. Bulgaria
25. Romania
26. the Czech Republic.
27. Norway
28. Sweden
29. Denmark
30. Belgium
31. Canada
32. Turkey
33. South Africa.
34. Saudi Arabia
35. Oman
36. Israel
37. Jordan
38. Kuwait
39. Morocco
40. Algeria
41. Tunisia
42. Mauritius PAY ATTENTION
43. Latin America
44. Panama
45.Paraguay
46. Peru
47. Chile
48. Argentina