Babbar kotun tarayya dake birnin Ikko a jihar Legas ta bayar da belin tsohon Gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose akan kudi Naira miliyan 50.

Haka kuma, kotun ta nemi Fayose ya gabatar da mutane biyu da suka mallaki gidaje a Legas domin su tsaya masa.

Huiumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ce dai ta gabatar da tsohon Gwamnan gaban kotu kan zargin badakalar kudade.

The post Kotu ta bada belin Fayose akan kudi Naira miliyan 50 appeared first on Daily Nigerian Hausa.

seo services guest post

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here