Ko Kaɗan Zulum bai Cancanci Sake Komawa Kan Kujerar sa ba – Ɗan takarar...
Ko Kaɗan Zulum bai Cancanci Sake Komawa Kan Kujerar sa ba - Ɗan takarar NNPP
Ɗan takarar jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a zaɓen gwamnan jihar Borno ya caccaki gwamnan jihar, Babagana Zulum.
Dr Umar Alkali ya bayyana cewa gwamnan...
Ba a Taba Shugaban Kasa Mara Sanin Makamashin Aiki ba Kamar Buhari – Sanata...
Ba a Taba Shugaban Kasa Mara Sanin Makamashin Aiki ba Kamar Buhari - Sanata Hanga
Shugaba Muhammadu Buhari bai tabuka komai ba kuma bai san makamashin aiki ba kwata-kwata a cewar Sanata Rufai Hanga.
Hanga ya ce bayan kammala wa'adinsa, Shugaba...
Kotu ta Tsare Matashin da ya yi Yunkurin Kashe Mahaifinsa Kan Kudi
Kotu ta Tsare Matashin da ya yi Yunkurin Kashe Mahaifinsa Kan Kudi
Kotun majistare da ke Ogba a Legas ya saurari karar da ‘Yan sanda suka shigar a kan wani Innocent Osanebi.
Ana tuhumar Mista Innocent Osanebi da yin shaye-shaye, sai...
‘Yar Haya ta Kashe Mai Gidan da ta ke Haya Har Lahira
'Yar Haya ta Kashe Mai Gidan da ta ke Haya Har Lahira
Wata yar haya ta kashe mai gidan da ta ke haya har lahira ta hanyar jan mazakutarsa biyo bayan hatsaniya.
Mamacin ya fadi bayan matar ta ja mazakutarsa inda...
Gombe: Jam’iyyar PDP na Zargin APC da Shirya Murɗe Sakamakon Zaɓen Jihar
Gombe: Jam'iyyar PDP na Zargin APC da Shirya Murɗe Sakamakon Zaɓen Jihar
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta tono wani shirin jam'iyyar APC na murɗe zaɓe a jihar Gombe.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa tana da sahihiyar hujja a hannun ta...
An Tsinci Gawar Farfesa na Jami’ar UNICAL
An Tsinci Gawar Farfesa na Jami'ar UNICAL
An tsinci gawar Farfesa a fannin kwas ɗin kimiyyar siyasa, Farfesa Felix Akpan, na jami'ar Kalaba (UNICAL).
Kakakin yan sanda a jihar Kuros Riba, ya ce tuni suka kama wani abokinsa da ake zargi,...
Tsofaffin Kudi: Gwamnatin Delta ta Roki ‘Yan Jihar su bi Umarnin CBN
Tsofaffin Kudi: Gwamnatin Delta ta Roki 'Yan Jihar su bi Umarnin CBN
Gwamnatin jihar Delta karkashin abokin takarar Atiku ta roki 'yan jihar su bi umarnin babban banki CBN.
Kwamishinan yaɗa labarai ya ce gwamnatin ba ta da masaniyar wahalar da...
INEC za ta bai wa Jam’iyyun PDP da LP Damar Duba Kayan Zaɓen shugaban...
INEC za ta bai wa Jam'iyyun PDP da LP Damar Duba Kayan Zaɓen shugaban ƙasa
Hukumar zaɓen Najeriya, ta yi alƙawarin miƙa dukkanin kayan zaɓen da ƴan hamayya za su buƙata waɗanda aka yi amfani da su a zaɓen watan...
CBN ya Amince a Ci gaba da Amfani da Tsofaffin Takardun Kuɗi
CBN ya Amince a Ci gaba da Amfani da Tsofaffin Takardun kuɗi
CBN ya bayyana a ranar Litinin cewa tsofaffin takardun kudi na N200, N500 da N1000 suna nan a matsayin doka tare da sake fasalin kudin har zuwa ranar...
Takardun ƙudi: Ban Umarci CBN ya ƙi bin Umarnin Kotu ba – Buhari
Takardun ƙudi: Ban Umarci CBN ya ƙi bin Umarnin Kotu ba – Buhari
Fadar shugaban Najeriya ta ce Babban Bankin ƙasar ba shi da wani dalili na ƙin bin umarnin Kotun Ƙoli kan sabbin takardun kuɗi don fakewa da sunan...





















