Atiku Abubakar ya Jagoranci Zanga-Zangar PDP a Abuja

0
Atiku Abubakar ya Jagoranci Zanga-Zangar PDP a Abuja   Ɗan takarar shugaban Najeriya ƙarƙashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jagoranci wata zanga-zangar lumana da jam'iyyarsa ta shirya a Abuja domin nuna adawa da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar na 2023. Shugaban jam'iyyar na...

NDLEA ta Gana da Hukumomin ƙasar Pakistan Kan Magance Safarar ƙwayoyi

0
NDLEA ta Gana da Hukumomin ƙasar Pakistan Kan Magance Safarar ƙwayoyi Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLE ta ce ta gana ta hukumomin ƙasar Pakistan domin gano hanyoyin da za a magance matsalar safarar ƙwayoyi tsakanin...

Amurka na Jagorantar Atisayen Soji na Kwana 15 a Ghana da Ivory Coast

0
Amurka na Jagorantar Atisayen Soji na Kwana 15 a Ghana da Ivory Coast   Amurka na jagorantar wani atisayen soji na kwana 15 a ƙasashen Ghana da Cote d'Ivoire. Atisayen wanda aka fara ranar 1 ga watan Maris ya ƙunshi sojoji 1,300...

Jam’iyyar PDP na Gudanar da Zanga-Zanga a Ofishin INEC da ke Abuja

0
Jam'iyyar PDP na Gudanar da Zanga-Zanga a Ofishin INEC da ke Abuja   Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya na gudanar da wata zanga-zanga a shalkwatar hukumar zaɓen ƙasar INEC a Abuja babban birnin ƙasar. Shugaban jam'iyyar na ƙasar Iyorchia Ayu,...

Gobara ta ƙone ƙauyuka 3 a Jihar Jigawa

0
Gobara ta ƙone ƙauyuka 3 a Jihar Jigawa   Wata mummunar gobara da ta tashi a wasu ƙauyuka uku a cikin ƙaramar Kiyawa a jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya ta janyo asarar dukiyoyi masu yawa. Gobarar ta yi sanadin ƙonewar ɗaruruwan...

Tsofaffin Kuɗi: ‘Yan Najeriya na ɗarɗar da Umarnin Kotun ƙoli Kan Ci gaba da...

0
Tsofaffin Kuɗi: 'Yan Najeriya na ɗarɗar da Umarnin Kotun ƙoli Kan Ci gaba da amfani da N500 da N1000   A jiya ne kotun ƙolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar har...

Shugaba Muhammadu Buhari Zai Tafi Qatar

0
Shugaba Muhammadu Buhari Zai Tafi Qatar   Shugaban Najeriya muhammadu Buhari zai tafi Qatar a yau Asabar, domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya na biyar game da abin da ya shafi kasashe masu ƙarancin ci gaba wanda za a yi a...

Mun Tanadi Lauyoyinmu Tsaf Domin Tunkarar PDP da LP a Kotu – APC

0
Mun Tanadi Lauyoyinmu Tsaf Domin Tunkarar PDP da LP a Kotu - APC   Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam'iyyar APC ya ce jam'iyyar ta shirya lauyoyinta tsaf waɗanda za su tunkari lauyoyin 'yan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar...

Dakarun Najeriya Sun Kashe ‘Yan bindiga Sun Ceto Mutane 14 da aka Sace a...

0
Dakarun Najeriya Sun Kashe 'Yan bindiga Sun Ceto Mutane 14 da aka Sace a Kaduna   Dakarun Najeriya na rukuni na huɗu da wasu dakaru na musamman na bataliya ta 167 sun kashe 'yan bindiga tare da ceto mutu 14 da...

Ƙungiyar Haɗin Kan ƙasashen Musulmi ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe

0
Ƙungiyar Haɗin Kan ƙasashen Musulmi ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe   Ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Musulmi ta taya sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya murnar samun nasara a zaɓen da aka gudanar a ƙasar ranar Asabar da ta gabata. Wannan na cikin wata...