Hukumar INEC ta Tsawaita Wa’adin Karɓar Katin Zaɓe

0
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa'adin Karɓar Katin Zaɓe   Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta tsawaita wa'adin karɓar katin zaɓe da a ke gudanawar a halin yanzu a fadin ƙasar. A wata sanarwa da kwamishinan hukumar kuma shugaban kwamitin...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta kama Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kuɓutar...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Neja ta kama Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kuɓutar da Mutum 7   Rundunar 'yan sandan jihar Neja da ke arewacin Najeriya ta ce ta kama mutum biyu da take zargi da garkuwa da mutane a...

An Nada Amb. Mustapha a Matsayin Wazirin Dambatta

0
An Nada Amb. Mustapha a Matsayin Wazirin Dambatta Sarkin Fulanin Dambatta da ke jihar Kano, Alhaji Aminu Bello Sulaiman ya amince da naɗin Amb. Mustapha a matsayin wazirin  Dambatta. Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwar naɗin da fadar Sarkin Fulanin...

Batun Sabbin Kudi: Kai Abokina ne, Amma Zan sa a Kama ka – Gbajabiamila...

0
Batun Sabbin Kudi: Kai Abokina ne, Amma Zan sa a Kama ka - Gbajabiamila ga Emefiele   Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar amfani da tanadin kundin tsarin mulkin kasar nan; sashe na 89(D) don kwamushe gwamnan...

Martanin Atiku Kan Jawabin Tinubu a Abeokuta

0
Martanin Atiku Kan Jawabin Tinubu a Abeokuta   Alhaji Atiku Abubakar, ya tuhumci Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasan All Progressives Congress (APC) da munafurci, sai yanzu yake zagin shugaba Muhammadu Buhari. Atiku ya bayyana hakan ne a tsokacinsa game da...

Atiku na Son Zama Shugaban Kasa Don ya Azurta Yaransa 31 – Achimugu

0
Atiku na Son Zama Shugaban Kasa Don ya Azurta Yaransa 31 - Achimugu     Michael Achimugu ya fito ya sake yi wa dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar terere gabannin babban zaben 2023. Tsohon hadimin dan takarar na PDP ya ce Atiku...

‘Yan Ta’adda Sun Kaiwa ‘Dan Takarar Gwamnan Legas na Jam’iyyar PDP Hari

0
'Yan Ta'adda Sun Kaiwa 'Dan Takarar Gwamnan Legas na Jam'iyyar PDP Hari   An kaiwa jerin ganon kwamitin yakin neman zaben gwamnan jihar Lagos na jam'iyyar PDP, wanda wasu yan ta'adda sukai. Manema labarai sun ce yan ta'addan sun jefe jerin ganon...

Abinda ya yi Sanadin Mutuwar Fulani Makiyaya 28 a Nasararwa

0
Abinda ya yi Sanadin Mutuwar Fulani Makiyaya 28 a Nasararwa   Wasu Fulani makiyaya sun gamu da ajalinsu a jihar Nasarawa sakamakon tashim Bam da ya rutsa da su. Kawo yau Alhamis, kwamishanan yan sanda ya ce mutum ashirin da takwas ne...

Shugaban Ukraine ya yi Maraba da Matakin Amurka da Jamus

0
Shugaban Ukraine ya yi Maraba da Matakin Amurka da Jamus   Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi maraba da matakin gwamnatocin Washington da Berlin na shirin aike musu da tankunan yaƙi. Yace abu mai muhimmanci a yanzu shi ne a saki jiki...

Saudiyya za ta Karɓi Baƙunci Mahajjata Miliyan Biyu a Bana

0
Saudiyya za ta Karɓi Baƙunci Mahajjata Miliyan Biyu a Bana   Saudiyya na shirin karɓar baƙuncin mahajjata miliyan biyu daga faɗin duniya a wannan shekarar ta 1444, kamar yadda Ministan Hajji da Umrah Dr Tawfiq Al-Rabiah ya bayyana. Dr. Al-Rabiah ya bayyana...