Hukuncin da Kotun Rwanda ta Yanke wa Tsohon Ministan Matasa da Al’Adu na Kasar

0
Hukuncin da Kotun Rwanda ta Yanke wa Tsohon Ministan Matasa da Al'Adu na Kasar     Wata babbar kotu a kasar Rwanda ta yanke wa wani tsohon ministan matasa da al'adu ɗaurin shekaru biyar a gidan yari bisa samunsa da laifin cin...

An Kama Magoya Bayan Arsenal Kan Murnar Nasarar Doke Abokiyar Hamayyarta Man United

0
An Kama Magoya Bayan Arsenal Kan Murnar Nasarar Doke Abokiyar Hamayyarta Man United   Aƙalla magoya bayan ƙungiyar Arsenal takwas aka kama a birnin Jinja na kasar Uganda, sakamakon murnar nasarar da ƙungiyar ta yi kan babbar abokiyar hamayyarta Manchester a...

NAFDAC ta Gargaɗi Masu Sayen Magunguna a Hannun Masu Yawo a Kan Tituna da...

0
NAFDAC ta Gargaɗi Masu Sayen Magunguna a Hannun Masu Yawo a Kan Tituna da Akwaku     Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Najeriya NAFDAC ta gargaɗi 'yan ƙasar da su daina sayen magunguna a hannun masu yawo a kan...

Dakarun Somaliya Sun ƙwato Gini Daga Hannun Mayaƙan Al-Shabab

0
Dakarun Somaliya Sun ƙwato Gini Daga Hannun Mayaƙan Al-Shabab   Kafofin yaɗa labaran Somaliya sun ce dakarun ƙasar sun yi wa wani ginin gwamnati a tsakiyar birnin Mogadishu ƙawanya, domin kawo ƙarshen mamayar da mayaƙan al-Shabab ta yi wa ginin. Lamarin ya...

Za a Fuskanci Matsalar Ambaliyar Ruwa a Daminar 2023 – NEMA

0
Za a Fuskanci Matsalar Ambaliyar Ruwa a Daminar 2023 - NEMA   Hukumar agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta ce za a fuskanci matsalar ambaliyar ruwa a daminar 2023. Shugaban hukumar, Mustapha Ahmed ne ya bayyana haka ranar Litinin a Abuja, lokacin...

Hukumar INEC ta Sha Alwashin Magance Matsalar Sayen ƙuri’a a Zaɓen Bana

0
Hukumar INEC ta Sha Alwashin Magance Matsalar Sayen ƙuri'a a Zaɓen Bana   Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri'a a zaɓen ƙasar da ke tafe, ta hanyar haɗa hannu da hukummomin da...

Shugaba Buhari Zai Tafi ƙasar Senegal Taron Harkokin Noma

0
Shugaba Buhari Zai Tafi ƙasar Senegal Taron Harkokin Noma   Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo na biyu da za a gudanar a birnin Dakar. Wannan na ƙunshe...

Matasa 2 Jihar Kano Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gyaran Soakaway

0
Matasa 2 Jihar Kano Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gyaran Soakaway   Matasa biyu masu shekaru 17 da 27 sun rasa rayukansu a sakamakon shiga masan bandaki da suka yi a kasuwar Sabon Gari da ke Fagge a Kano. An gano cewa, mai...

Kamfanin NAHCO ya Hana Jiragen Sama Sauka ko Tashi a Legas

0
Kamfanin NAHCO ya Hana Jiragen Sama Sauka ko Tashi a Legas   Legas - Kamfanin kula da sufurin jiragen sama na Najeriya, NAHCO, ya fada yajin aiki kan rashin karin albashi, ya hana jiragen sama sauka ko tashi a filin jirgin...

Rabi’u Kwankwaso ya yi Jimamin Mutuwar Farfesa Aminu Yusuf

0
Rabi'u Kwankwaso ya yi Jimamin Mutuwar Farfesa Aminu Yusuf   Jami’ar Jihar Kaduna ta KASU, ta rasa Farfesa Aminu Yusuf Usman a karshen makon da ya gabata. Rabiu Musa Kwankwaso Masanin tattalin arzikin yana cikin ‘yan kwamitin yakin neman zabensa. ‘Dan takaran shugabancin...