‘Yan kasuwa a Dubai Sun Fara Kuka da Kewar ‘Yan Najeriya

0
‘Yan kasuwa a Dubai Sun Fara Kuka da Kewar ‘Yan Najeriya   ‘Yan Najeriya ne kaso 18% na masu siyayya a shagunan kayan alatu a Dubai, a cewar ‘yan kasuwan da suka shiga jimamin rashin ‘yan Najeriya. Hana ‘yan Najeriya bizan shiga...

Majalisar Afirka ta Kudu na Shirin Halasta Karuwanci

0
Majalisar Afirka ta Kudu na Shirin Halasta Karuwanci   Ministan shari'a' a Afirka ta Kudu, Ronald Lamola, ya ce ƙasar na shirin halasta yin karuwanci ta hanyar yi wa wani doka kwaskwarima. Majalisar ƙasar ta amince da wata doka ta halasta ayyukan...

Babu Fashi Kan Sabon Tsarin Takaita Cire Kudi – Godwin Emefiele

0
Babu Fashi Kan Sabon Tsarin Takaita Cire Kudi - Godwin Emefiele   Babban bankin Najeriya, ya ce babu fashi kan sabon tsarinsa na takaitawa ɗaidaikun mutane cire kudi daga bankuna bayan kiraye-kiraye daga ko'ina a Najeriya cewar ya sake duba batun. Gwamnan...

Jami’ar MAAUN, PRNigeria Sunyi Hadin Gwiwa don Horas da Daliban Jami’ar Aikin Jarida

0
Jami’ar MAAUN, PRNigeria Sunyi Hadin Gwiwa don Horas da Daliban Jami’ar Aikin Jarida   Mamallaki kuma Wanda ya sama da Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nigeria wato (MAAUN) Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya bukacin yin hadin Gwiwa da cibiyar PRNigeria...

An Kaiwa Gidan Shugaban Kwamitin Yaƙin Neman Zaben Atiku Hari a Jihar Ribas

0
An Kaiwa Gidan Shugaban Kwamitin Yaƙin Neman Zaben Atiku Hari a Jihar Ribas   'Yan bindiga sun kai hari gidan shugaban kwamitin yaƙin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Lee Maeba a jihar Ribas. Sun lalata motoci sama da biyar a...

Abubuwan da Kamfanin Sufurin Jiragen Kasa na Afirka ta Kudu ta Haramta a Cikin...

0
Abubuwan da Kamfanin Sufurin Jiragen Kasa na Afirka ta Kudu ta Haramta a Cikin Sabbin Jiragenta   Kamfanin sufurin jiragen kasa na Afirka ta Kudu, Prasa, ya haramta yin addu'o'i da caca da kuma kasuwanci a cikin sabbin jiragenta. Mai magana da...

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Kasa ta Najeriya ta Sauya Lokutan Tashin Jirgin Kasan...

0
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Kasa ta Najeriya ta Sauya Lokutan Tashin Jirgin Kasan Abuja-Kaduna   Hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta Najeriya, ta sanar da sauya lokutan tashin jiragenta guda biyu daga tashar Idu zuwa Rigasa. Manajan sufurin jiragen kasan,...

2008-2021: Sauyin Yanayi ya ɗaiɗaita Mutane Miliyan 6 a Najeriya – Gwamnatin Tarayya

0
2008-2021: Sauyin Yanayi ya ɗaiɗaita Mutane Miliyan 6 a Najeriya - Gwamnatin Tarayya   Gwamnatin tarayya ta ce sama da mutum miliyan shida ne sauyin yanayi ya ɗaiɗaita a Najeriya tsakanin shekara ta 2008 zuwa 2021. Babban kwamishina a hukumar kula da...

Kasashen da Suke da Ragamar Mata Masu Saurin Fushi

0
Kasashen da Suke da Ragamar Mata Masu Saurin Fushi Wata kuri'a da aka kada a kasashe sama da 150, ya gano mata sun fi maza samun kai cikin bakin ciki, da damuwa da saurin fusata. BBC ce ta jagoranci bincikn a...

Dalilin da Yasa Rashawa ta yi katutu a Najeriya – Jonathan

0
Dalilin da Yasa Rashawa ta yi katutu a Najeriya - Jonathan   Tshohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce rashin tabbas game da samun kulawa bayan yin ritaya ne ke rura wutar ayyukan rashawa tsakanin ma’aikatan gwamnatin ƙasar. Jonathan ya bayyana haka...