Rashin Tsaro: Mambobin Majalisar Dokokin Katsina Zasu Gana da Shugaba Buhari da Gwamna Masari

0
Rashin Tsaro: Mambobin Majalisar Dokokin Katsina Zasu Gana da Shugaba Buhari da Gwamna Masari   Mambobin majalisar dokokin jihar Katsina zasu gana da gwamna Masari da shugaba Buhari kan rashin tsaron jihar. Majalisar ta cimma wannan matsaya ne yayin da matsalar tsaro...

Najeriya za ta Ci gaba da Kasancewa ƙasa daya – Shugaba Buhari

0
Najeriya za ta Ci gaba da Kasancewa ƙasa daya - Shugaba Buhari   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga shugabannin siyasa akan su mayar da hankalinsu don tabbatar da babbar manufar raya buƙatun kasa, yana cewa "mu ƴan Najeriya...

Mutane 3 Sun Rasa Rayukansu Bayan Motar su ta Fado Daga Saman Tsauni a...

0
Mutane 3 Sun Rasa Rayukansu Bayan Motar su ta Fado Daga Saman Tsauni a Saudiyya   Mutum uku ne suka rasa rayukansu bayan motar da suke ciki ta zame kuma ta fado daga saman tsaunin Hada da ke birnin Taif na...

‘Yan Bindiga Sun Shiga Katsina da Tsakar Rana

0
'Yan Bindiga Sun Shiga Katsina da Tsakar Rana   Mutane sun tarwatse yayin da suka ga yan bindiga sun shigo Anguwannin su da tsakar rana a birnin Katsina, jihar shugaban ƙasa. Wasu da abun ya faru a idon su sun bayyana cewa...

Kwamishinan Gwamna Tambuwal ya Sauya Sheka Zuwa APC

0
Kwamishinan Gwamna Tambuwal ya Sauya Sheka Zuwa APC   Jam'iyyar PDP na ci gaba da ganin tasku a Sokoto yayin da na hannun daman gwamna ya sauya sheka. Jam'iyyun APC da PDP na ci gaba da kwace mambobi daga rumfunan juna gabanin...

An Tsinci Gawar Mace da Namiji a Cikin Kango Tsirara a Jihar Neja

0
An Tsinci Gawar Mace da Namiji a Cikin Kango Tsirara a Jihar Neja   Mutane sun tsinci gawarwakin wasu mutum biyu, namiji da mace tsirara a wani Kango a yankin karamar hukumar Suleja, jihar. Neja Mutumin da ya fara ganin gawarwakin ya...

Yadda Mahaifi da ‘Dansa Suka Rasa Rayukansu a Cikin Rijiya 

0
Yadda Mahaifi da 'Dansa Suka Rasa Rayukansu a Cikin Rijiya    Kano- Wani mutum dan shekara 60 mai suna Malam Bala da dansa, Sanusi Bala, ɗan shekara 35 sun mutu a rijiya a Sabon Garin Bauchi, karamar hukumar Wudil na Jihar...

Jerin Attajiran Duniya: Dangote ya Tashi Daga na 60 Zuwa na 80

0
Jerin Attajiran Duniya: Dangote ya Tashi Daga na 60 Zuwa na 80   Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya dawo kasa daga cikin jerin manyan attajiran duniya. Dangote ya haura zuwa Attajirin Duniya na 60 a watan...

Badakalar N109.4bn: Kotu ta Soke Belin Mohammed Usman

0
Badakalar N109.4bn: Kotu ta Soke Belin Mohammed Usman   Kotun babban birnin tarayya Abuja ta soke belin daya daga cikin mutanen da ake zargi da yin kwana da kudaden kasa. An ba da belin Mohammed Usman saboda tsaikon da ya samu a...

Miji ya Shigar da ƙarar Surukansa a Kotu Kan Zargin Sun yi Garkuwa da...

0
Miji ya Shigar da ƙarar Surukansa a Kotu Kan Zargin Sun yi Garkuwa da Matarsa   Abu kamar wasan kwaikwayo, wani mutumi ya kai ƙarar Surukansa kan zargin sun yi garkuwa da matarsa woto diyarsu a Suleja, jihar Neja. Mai shigar da...