Allah ya yi wa Mahaifiyar Abubakar Idris Dadiyata Rasuwa

0
Allah ya yi wa Mahaifiyar Abubakar Idris Dadiyata Rasuwa Allah ya yiwa Malama Fatima, mahaifiyar Abubakar Idris Dadiyata wanda wasu da ba a san ko su waye ba suka sace shi, rasuwa. Marigayiyar ta amsa kiran mahaliccinta ne a safiyar yau...

2023: Za ka Sha Kaye, Amma za ka Zama Mai Karban Faduwa da Zuciya...

0
2023: Za ka Sha Kaye, Amma za ka Zama Mai Karban Faduwa da Zuciya Daya - Ganduje ga Wike   Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas na ci gaba da tuntuban yan arewa a kokarinsa na son ganin ya gaje Shugaban...

Sunayen Kwamishinoni 53 da Suka yi Murabus Daga Mukamansu a Jahohi 7

0
Sunayen Kwamishinoni 53 da Suka yi Murabus Daga Mukamansu a Jahohi 7 Kamar yadda tanadin sashi na 84, sakin layi na 12 ya tanadar na gyararrun dokokin zabe, a kalla kwamishinoni 53 da wasu hadiman gwamnonin jiha ne suka yi...

Zaben Fidda Gwani: Jerin Adadin Wakilan APC na Kowace Jaha

0
Zaben Fidda Gwani: Jerin Adadin Wakilan APC na Kowace Jaha   Domin zama dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, yan takara irin su mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, Rotimi Amaechi da sauransu za su...

Fadar Shugaban Najeriya ta yi Karin Bayyani Kan Jirgin Yakin Super Tucano

0
Fadar Shugaban Najeriya ta yi Karin Bayyani Kan Jirgin Yakin Super Tucano Fadar shugaban Najeriya ta kare matakin ta na jan kafar tura jirgin yaki samfurin Super Tucano, domin yakar barayin daji masu garkuwa da mutane don neman kudin fansa...

NHGSFP: FMHADMSD ta Samu Yardan Ɗalibai a Makarantun Gwamnati 

0
NHGSFP: FMHADMSD ta Samu Yardan Ɗalibai a Makarantun Gwamnati    Shirin National Home Grown School Feeding Programme na kasa, wani babban shiri ne kuma daya ne daga cikin shirye-shirye masu kayatarwa na Ma'aikatar jin kai, agaji da inganta rayuwar al'umma na...

Dakarun Sojin Kasa Sun Hallaka Gawurtaccen ‘Dan Kungiyar ‘Yan Awaren IPOB/ESN a Jahar Imo

0
Dakarun Sojin Kasa Sun Hallaka Gawurtaccen 'Dan Kungiyar 'Yan Awaren IPOB/ESN a Jahar Imo Dakarun birged ta 34 na Manyan Bindigogi ranar Lahadi 17 ga watan Afrilu 2022 sun samu nasarar hallakar da gawurtaccen d'an haramtacciyar k'ungiyar y'an awaren IPOB/ESN...

Ki Daina Yaudarar ‘Yan Najeriya da Mabiyanki ta Hanyar Amfani da ni Kina Hada...

0
Ki Daina Yaudarar 'Yan Najeriya da Mabiyanki ta Hanyar Amfani da ni Kina Hada Karairayi - Tsohon Mijin Jaruma Mai Kayan Mata Tsohon mijin fitacciyar mai siyar da kayan mata, Jaruma, Fahad ya bayyana cewa yana kula ta ne kawai...

Idan na Daina Shan Fitsarina Zan Mutu – Mata Mai Ciwon Daji

0
Idan na Daina Shan Fitsarina Zan Mutu - Mata Mai Ciwon Daji A cikin shekaru 4 da suka gabata, wata mata daga garin Colorado a kasar Amurka mai suna Carrie ta kamu da tsananin kaunar shan fitsarinta. Carrie ta tsiri wannan...

Fadar Shugaban Kasa ta yi Martani Kan Maganganun Bishop Kukah

0
Fadar Shugaban Kasa ta yi Martani Kan Maganganun Bishop Kukah   Bai kamata a zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da haddasa rabuwar kai a Najeriya ba a cewar Femi Adesina. A sakamakon haka ne Femi; mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan...